Kusan jami’ai 1,850 ne ake sa ran zasu halarci shirin bayar da horon na tsawon makonni 3, wanda za’a gudanar a makarantar baiwa yan sanda horo dake Ila Oragun a jihar Osun, da kuma ta Ende Hills dake jihar Nassarawa.Cigaba
A cewarsu Kananan Hukumomin Batsari da Faskari na fuskantar hare-haren yan Bindiga da Masu Garkuwa da Mutane domin kudin fansa, da kuma yiwa Mata Fyade wanda hakan ya shafi tattalin arzikin Al’ummomin kananan hukumomin, lamarin da suka bayyana cewa matukar ba’a magance matsalar ba zata shafi sassan jihar ta Katsina baki daya.Cigaba
Kakakin rundunar yan sandar jihar jigawa SP Abdu Jinjiri ne ya tabbatar da faruwar lamarin ga manema labarai a Dutse.Cigaba
Sufeto Janar yayi kira ga ‘yan kasa da suyi hakuri, inda yayi nuni da cewa ana cigaba da yin garanbawul ga tawagar yansanda masu yaki da fashi da mamaki.Cigaba
Mai magana da yawun rundunar yansandan jihar ta kano DSP Abdullahi Haruna,shine ya bayyana hakan yayin gudaanar da aikin tantancewar a jiya juma,a a birnin kano.Cigaba
Kamar yadda yazo a wata sanarwa da kakakin hukumar dansanda, Frank Mba, ya fitar, ana sa ran masu neman shiga aikin suzo da number shaidar zama dan kasa da takardun karatu na ainihi da kwafi bibiyu, da takardar shaidar zama dan karamar hukuma da ta haihuwa, wadanda aka shirya cikin fararen files guda biyu, tare da kananan hotuna na fasfo.Cigaba
Ana zargin yana aikata aika-aikar duk lokacin da kakar yaran wadanda suke zaune a wajenta, ta bar gida domin zuwa suyar kosai.Cigaba
An tabbatar da cewa rikicin na ranar Lahadi ya auku kwana daya bayan an gudanar da ganawar neman zaman lafiya a yankin karamar hukumar Konshisha, tsakanin kauyukan biyu da basa ga maciji da juna.Cigaba
A wata sanarwa da kakakin rundunar SP Abdu Jinjiri ya bayar, ta bayyana sunan mutanen da suka hada da Najib Salisu mazaunin Tarauni a Kano da Yusif Ibrahim mazaunin Dala a Kano da kuma Musa Nasiru dake zaune a Tudun Wada, Kaduna.Cigaba
Kakakin rundunar SP Abdu Jinjiri, shine ya tabbatar da hakan ga manema labarai, inda yace lamarin ya auku ne a ranar juma’a, da misalin karfe 1 da mintuna 35 na rana.Cigaba