Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Yusuf Muhammad Naguri
  • Page 6

Author

Yusuf Muhammad Naguri 93 posts 0 comments

Al'ajabi

Rikici ya barke a cikin jam’iyyar APC a Jihar Legas

Yusuf Muhammad Naguri May 10, 2025 0
Ƴan takara da shugabannin jam’iyyar daga sassa daban-daban na ƙananan hukumomi da yankunan ci gaban ƙauyuka sun nuna ƙin amincewa da yadda wasu manyan kusoshin jam’iyyar ke ƙoƙarin…
Read More...
Labarai

Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya haramta sayar da man fetur a yankin Bama

Yusuf Muhammad Naguri May 10, 2025 0
Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya haramta sayar da man fetur a yankin Bama da kewaye a kokarinsa na dakile matsalar tsaro, kamar yadda. Gwamnan ya bayyana cewa wannan…
Read More...
Labarai

An kama mutum biyar bisa zargin kashe ƙaramar yarinya bayan garkuwa da ita

Yusuf Muhammad Naguri May 9, 2025 0
A Najeriya, Gwamnatin jihar Kano ta ce jam’ian tsaron farin kaya na DSS sun kama wasu mutane biyar da ake zargi da kisan wata ƙaramar yarinya mai suna Sakina Mamuda, a wani ƙauye da ke…
Read More...
Al'ajabi

An gurfanar da mutum 10 kan yi wata Yarinya nakasasshiya fyaɗe a Kaduna

Yusuf Muhammad Naguri May 9, 2025 0
Wacce aka yi wa fyaɗen an yi ta aikat fyaɗen a lokuta daban-daban ta hanyar yaudara da kuma lallashinta ta zuwa wurarensu daban-daban inda suke Wata kotun majistare da ke titin…
Read More...
Al'ajabi

ACF ta buƙaci ƴan Najeriya su shirya fuskantar ambaliya a bana

Yusuf Muhammad Naguri May 9, 2025 0
Ƙungiyar tuntuɓa ta arewacin Najeriya wato ACF ta yi kira ga gwamnati a dukkan matakai da ƴan ƙasar da su fara shirin fuskantar ambaliyar daminar bana. Ƙungiyar ta bayyana haka ne a…
Read More...
Labarai

Yadda rashin wutar lantarki ta jawo ta barbarewar harkar lafiya a Najeriya

Yusuf Muhammad Naguri May 9, 2025 0
A asibitin gawmnati daya, jariri ya mutu a cikin wata mai juna biyu, wata ta yi awa 15 tana jiran a yi mata tiyatan haihuwa Matsalar wutar lantarki a asibitoci a Najeriya ta…
Read More...
Labarai

Aƙalla dabbobi fiye da dubu hamsin ake sa ran za a yi wa allurar rigakafi a karamar hukumar…

Yusuf Muhammad Naguri May 9, 2025 0
Shugaban karamar hukumar Hadejia, Alhaji Ahmed Abba Ari, ya bayyana haka yayin ƙaddamar da shirin allurar a kauyen Fulani na Mushimbura. Ya ce wannan mataki na daga cikin manufofi 12…
Read More...
Ilimi

Damodi ya jaddada kudurin inganta harkar ilimi, ta hanyar bai wa ‘ya’ya mata damar samun ilimi mai…

Yusuf Muhammad Naguri May 9, 2025 0
Gwamnan Jihar Jigawa, Umar Namadi, ya sake jaddada kudurin gwamnatinsa na inganta harkar ilimi, musamman ta hanyar bai wa ‘ya’ya mata damar samun ilimi mai nagarta. Gwamnan ya…
Read More...
Addini

An zaɓi Cardinal Prevost a matsayin sabon Fafaroma

Yusuf Muhammad Naguri May 9, 2025 0
Robert Francis Prevost ya zama Fafaroma na farko ɗan asalin ƙasar Amurka a wannan Alhamis, inda yanzu za a riƙa kiransa, Fafaroma Leo na 14, bayan da manyan fadodin majami’ar Katolika…
Read More...
Ilimi

Najeriya ta soke ba da tallafin karatu zuwa neman ilimi a ƙasashen ƙetare

Yusuf Muhammad Naguri May 9, 2025 0
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta sanar da dakatar da tsarin tallafa wa ɗalibai domin samun damar zuwa ƙetare ƙarin ilimi.Ministan ilimi na ƙasar Tunji Alausa, shi ne ya sanar da wannan…
Read More...
Previous 1 … 4 5 6 7 8 … 10 Next

Latest News

Gwamnatin Sokoto Ta Bai Wa Sojojin Najeriya Gudummuwar…

Guguwar Iska Ta Kashe Mutane Uku, Ta Lalata Gidaje Da…

Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda Takwas, Sun Kwato…

Gwamnan Zamfara: Na Ƙi Biyan Kuɗin Fansa Naira Miliyan 300,…

Prev Next 1 of 1,741
Popular Topics
  • Labarai6308
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

Gwamnatin Sokoto Ta Bai Wa Sojojin Najeriya Gudummuwar…

Guguwar Iska Ta Kashe Mutane Uku, Ta…

2 weeks ago

Sojoji Sun Kashe ‘Yan…

2 weeks ago

Gwamnan Zamfara: Na Ƙi Biyan Kuɗin Fansa…

2 weeks ago
Prev Next 1 of 1,741

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

Gwamnatin Sokoto Ta Bai Wa Sojojin Najeriya Gudummuwar…

Guguwar Iska Ta Kashe Mutane Uku, Ta Lalata Gidaje Da…

Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda Takwas, Sun Kwato…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.