Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Yusuf Muhammad Naguri
  • Page 7

Author

Yusuf Muhammad Naguri 93 posts 0 comments

Labarai

Mutum 200,000 na mutuwa duk shekara a Najeriya saboda rashin kyakkyawan tsarin abinci

Yusuf Muhammad Naguri May 9, 2025 0
Kimanin ‘yan Najeriya 200,000 suke rasa rayukan su a duk shekara  wanda yawancin su yara ne sanadiyyar cututtuka dake da nasaba da abinci a cewar ministan ƙere-ƙere da kimiyya na ƙasar…
Read More...
Labarai

Martanin APC kan ‘yanadawan da suka kafa gwamnatin je-ka-na-yi-ka

Yusuf Muhammad Naguri May 9, 2025 0
Jam'iyyar APC mai mulkin kasar ta mayar da martani game da wata gwamnatin je-ka-na-yi-ka da wasu 'yan adawar siyasa suka kafa, da nufin kalubalanta da yin gyara ga manufofin gwamnatin…
Read More...
Labarai

Zulum, ya baiya cewa jami’an tsaro na bayar da gudunmawar aikata miyagun laifuka Nijeriya.

Yusuf Muhammad Naguri May 8, 2025 0
Zulum ya faɗi hakan ne yayin da yake haramta sayar da barasa a birnin Maiduguri da Gwamnan ya bayyana haka ne a ranar Talata a wajen ƙaddamar da wani kwamitin da aka kafa don…
Read More...
Ilimi

Dalilin faɗuwar ɗalibai a jarabawar JAMB daga — Ministan Ilimi

Yusuf Muhammad Naguri May 8, 2025 0
Sakamakon bana ya nuna irin yadda aka ƙara inganta yanayin rubuta jarabawar yadda ya kamata. Ministan Ilimi a Nijeriya, Tunji Alausa ya ce hana satar amsa ne ya janyo faɗuwar…
Read More...
Labarai

Gwamnan jihar Gombe zai kara Shimfida wasu manyan Tituna a yankunan karkara

Yusuf Muhammad Naguri May 8, 2025 0
A zaman majalisar zartarwa gwamna Inuwa ya amince da bada aikin wasu Tituna da zasu haɓaka rayuwar mutanen dake zaune a yankunan karkara wanda jimillar tsawon su ya kai kilomita 74 da…
Read More...
Jigawa

An sami rashin fahimta tsakanin ƴan majalisa da ministan tsaron Najeriya kan tsaro

Yusuf Muhammad Naguri May 8, 2025 0
Ministan tsaron Najeriya, Mohamamd Badaru Abubakar ya ce sauya dabarun tsaro ne abun da ya kamata a mayar da hankali ba wai taro kan tsaro ba, da majalsair dattawwan ƙasar ta nemi a yi…
Read More...
Labarai

Gwamna Ya Fallasa Shirin Kawo Hargitsi, Raba Shi da Kujerarsa

Yusuf Muhammad Naguri May 7, 2025 0
Gwamnan jihar Benue, Hyacinth Alia, ya koka kan wata maƙarlashiya da ake shirya gwamnatinsa da kuma karan kansa Hyacinth Alia ya bayyana cewa ya gano shirin wasu masu tayar da hargitsi…
Read More...
Labarai

An Shiga Tashin Hankali da Shugaban Ƙaramar Hukuma Ya Sume ana tsaka da Taron APC

Yusuf Muhammad Naguri May 7, 2025 0
Magoya bayan APC sun shiga firgici da tashin hankali da shugaban karamar hukumar Bariga ta jihar Legas, Kolade Alabi ya sume a wurin taron Kolade, wanda shi ne shugaban kungiyar…
Read More...
Labarai

Wata sabuwa: An Kafa Gwamnatin Sa Ido a Najeriya, Za a Bi Diddigin Ayyukan Tinubu

Yusuf Muhammad Naguri May 7, 2025 0
farfesa Pat Utomi ya ƙaddamar da gwamnatin sa ido mai mambobi daga jam'iyyun adawa, domin sa ido kan ayyukan gwamnatin tarayya Utomi ya ce manufofin gwamnati sun ƙara jefa mutane a…
Read More...
Labarai

Yara miliyon ɗaya ne, a jihohin Borno, Adamawa da Yobe ke fuskantar barazanar kamuwa da yunwa-a…

Yusuf Muhammad Naguri May 7, 2025 0
Akalla yara miliyan ɗaya a jihohin Borno, Adamawa da Yobe (BAY) na cikin barazanar kamuwa da matsananciyar yunwa (severe acute malnutrition – SAM) a shekarar 2025, adadi wanda ya…
Read More...
Previous 1 … 5 6 7 8 9 10 Next

Latest News

Gwamnatin Sokoto Ta Bai Wa Sojojin Najeriya Gudummuwar…

Guguwar Iska Ta Kashe Mutane Uku, Ta Lalata Gidaje Da…

Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda Takwas, Sun Kwato…

Gwamnan Zamfara: Na Ƙi Biyan Kuɗin Fansa Naira Miliyan 300,…

Prev Next 1 of 1,741
Popular Topics
  • Labarai6308
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

Gwamnatin Sokoto Ta Bai Wa Sojojin Najeriya Gudummuwar…

Guguwar Iska Ta Kashe Mutane Uku, Ta…

1 week ago

Sojoji Sun Kashe ‘Yan…

1 week ago

Gwamnan Zamfara: Na Ƙi Biyan Kuɗin Fansa…

1 week ago
Prev Next 1 of 1,741

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

Gwamnatin Sokoto Ta Bai Wa Sojojin Najeriya Gudummuwar…

Guguwar Iska Ta Kashe Mutane Uku, Ta Lalata Gidaje Da…

Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda Takwas, Sun Kwato…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.