Browsing Category
Labaran Duniya
‘Yan sanda a Kasar Austireliya sun kama masu gudanar da wata zanga-zangar sauyin yanayi
'Yan sanda a Kasar Austireliya a yau Litinin sun kama sama da masu fafutukar sauyin yanayi 100 bayan da suka gudanar da wata zanga-zanga a wata tashar ruwa mafi girma a kasar.
Masu!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta maka shugabannin kungiyar ECOWAS a kotu
Gwamnatin Jamhuriyar Nijar karkashin jagorancin Janar Abdourahmane Tchiani ta maka shugabannin kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka ta ECOWAS a kotu kan takunkumin!-->…
Read More...
Read More...
Akalla mutane 32 aka kashe yayin farmakin da ‘yan bindiga suka kai yankin Abyei na kasar Sudan
Hukumomin a Sudan a yankin Abyei dake takaddama a kai, sun ce akalla mutane 32 ne aka kashe bayan da wasu ‘yan bindiga suka kai farmaki kauyukan yankin.
Ministan yada labarai!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An ayyana dokar ta-ɓaci bayan ɓarkewar cutar kwalara a Zimbabwe
Zimbabwe ta ayyana dokar ta-ɓaci bayan ɓarkewar cutar kwalara a Harare, babban birnin ƙasar.
Ɓarkewar cutar ta janyo mutuwar gomman mutane da kuma 7,000 waɗanda ake tunanin sun kamu!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Afrika ta Kudu ta kai gwamnatin Isra’ila kara gaban kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa ICC
Shugaban Cyril Ramaphosa, yace Afrika ta Kudu ta kai gwamnatin Isra’ila kara gaban kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa ICC bisa kisan kiyashi da take cigaba da yi a zirin!-->…
Read More...
Read More...
MDD ta yi kasa da tutocinta domin nuna juyayi kan mutanen da Isra’ila ta kashe a Zirin Gaza
Majalisar Dinkin Duniya ta yi kasa da tutocinta domin nuna juyayi kan mutanen da Isra’ila ta kashe a Zirin Gaza.
Ma’aikata sun yi shiru na kimanin minti daya a daukacin ofisoshin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano za ta hada hannu da masu amfani da shafukan TikTok
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta bayyana cewa za ta hada hannu da masu amfani da shafukan TikTok domin tsaftace harkokinsu na sada zumunta a kokarinta na dakile yawaitar munanan dabi’u!-->…
Read More...
Read More...
Rikicin kabilanci na barazanar barkewa a yankin yammacin Darfur dake Sudan
Dubban mutane sun kauracewa yankin yammacin Darfur dake Sudan bisa barazanar barkewar rikicin kabilanci.
Shaidu sun kalubancin dakarun rundunar RSF da aka bayar da rahotan cewa sun!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Adadin wadanda suka mutu a Gaza ya zarce 10,000 cikin su hadda kananan Yara 4,000
Sakataran harkokin wajen Amurka Antony Blinken ya isa kasar Japan domin halartar taro Ministocin kasashe masu karfin tattalin arziki na G7 domin lalubo hanyoyin warware rikcin Gaza da!-->…
Read More...
Read More...
Muddin Isra’ila bata daina kai hare-hare gaza ba, yaki zai barke a Gabas ta Tsakiya baki daya
Shugaban kungiyar Hezbollah ta kasar Lebanon, Hassan Nasrallah ya gargadi kasar Amurka cewar muddin Isra’ila taki daina kai munanan hare hare a Gaza, fafatawar da ake yi a iyakar!-->…
Read More...
Read More...