Browsing Category
Ilimi
Dab Ake Da samar da maganin Korona a Nijeriya
Kamfanonin sun yi ikirari daban-daban, wadanda suka hada da samar da maganin cutar corona kai tsaye zuwa samar da maganin da zai warkar da alamun cutar.
Read More...
Read More...
Almajirai 2,000 ne za’a Kwashe daga Kano Don mayar da su Jihohinsu
Yace makasudin killace almajiran gabanin mikasu jihohinsu na asali, shine tabbatar da cewar suna cikin koshin lafiya, inda wadanda yan asalin jihar Kano ne daga cikinsu, za’a mikasu ga…
Read More...
Read More...
Za’a Hana Almajirai Bara a Jigawa Saboda Korona
Gwamna Muhammad Badaru Abubakar ya bayyana haka a jawabin da ya yiwa al’ummar jihar nan dangane da samun rahotan bullar cutar corona.
Read More...
Read More...
Akwai Gudummawar da ƙere-ƙere da Fasahar Sadarwa Zasu Bayar Wajen Yaƙi Da Korona – NITDA
Majalisar dinkin duniya dai ta sanya ranar 21 ga watan Afrilun kowacce shekara, domin tunawa da irin gudun mawa da kere kere zamani ya bayar, wajen saukaka rayuwa, dama magance…
Read More...
Read More...
Bana Babu Tafsiri Ko Wani Wa’azi Da Zai Tara Mutane Wuri Guda A Ramadan – Sarkin Musulmai
A wata sanarwa wacce sakataren Jama’atul Nasril Islam, Dr. Khalid Abubakar Aliyu ya fitar, Sarkin Musulman ya bukaci dukkan musulmai da suyi sallolinsu a gida, kasancewar baza su…
Read More...
Read More...
Jigawa Ta Rungumi Tsarin koya Karatu daga Gida
Shugaban Hukumar ilimi matakin farko na Jiha, Alhaji Salisu Muhammad Birniwa wanda ya bada wannan shawara, ya ce an bullo da shirin ne domin cike gibin karatun dalibai sakamakon zama a…
Read More...
Read More...
Kaddara: Gobara Tayi Barna A Kafin Hausa A Jigawa
Gobara
ta kune wani dakin kwanan dalibai a makarantar sakandiren kimiyya dake kafin
Hausa a jihar Jigawa. Jami’in hulda da jama’a na rundunar tsaro da civil
defence SC - Adamu Shehu ne!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Ta Kaya Tsakanin Gwamnatin tarayya da Kungiyar Malaman Jami’o’i ta ASUU
Gwamnatin tarayya da shugabanin Kungiyar Hadinkan Malaman Jami’o’i
ta ASUU ba su cimma wata yarjejjeniyaba jiya kan yajin aikin makonni 2 na
gargadin da kunigyar take gabatarwa.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yajin Aiki: ASSU Da Gwamnati Zasu Zauna Don Tattaunawa
Kungiyar malaman jami’o’in kasarnan, ASUU, tare da
gwamnatin tarayya zasu zauna a yau Talata, domin shawo kan yajin aikin gargadi
da malaman ke yi a halin yanzu.
An tabbatar da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...