Browsing Category
Mayan Labarai
Hukumar NAHCON ta bayyana damuwa kan yawan mata masu dauke da juna biyu a hajjin bana
Hukumar kula da aikin hajji ta kasa NAHCON ta bayyana damuwa kan yawan mata masu dauke da juna biyu da suka samu zuwa kasa mai tsarki domin gudanar da aikin hajjin bana.
Shugaban!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yusuf Falgore ya zama sabon shugaban majalisar Kano
An zabi wakilin Karamar Hukumar Rogo, Yusuf Ismail Falgore a matsayin sabon Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kano.
Haka kuma, an zabi wakilin Rimin Gado da Tofa Muhammad Bello!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yadda wata ‘yarjarida ta yi karuwancin watanni bakwai don samun labari
Wata ‘yarjarida mai binciken kwakwaf da ke tarayar Nijeriya Tobore Ovuorie ta ci lambar yabo ta DW na wannan shekarar 2021 a dai dai lokacin da ake bikin ranar’yanjarida ta duniya.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sanata Ndume ya nemi gwamnatin Najeriya da ta bayyana sunayen masu daukar nauyin ‘yan Boko…
Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu Aliu Ndume ya nemi gwamnatin Najeriya da ta bayyana sunayen masu musayar kudaden waje na 'yan canji 400 da tace ta kama saboda zargin daukar nauyin!-->…
Read More...
Read More...
Lawan, Gbajabiamila suna neman sake fasalin shari’a da rarraba gidajen yari
Shugabannin majalisar dokokin kasar sun gabatar da tsarin rarraba rundunar ‘yan sanda ta Najeriya da kuma hukumar kula da daidaito a Najeriya a matsayin wani bangare na kokarin sake!-->…
Read More...
Read More...
Yarima Philip Mijin Sarauniyar Ingila Ya Mutu
Fadar Masarautar Birtaniya ta Buckingham ta sanar da mutuwar Yarima Philip mijin Sarauniyar Ingila a yau Juma'a.
Yarima Philip ya mutu ne yana da shekara 99 a duniya.
A wata!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Pantami ya sanar da sabon wa’adin hada lambar waya da NIN ‘6 ga Mayu
Ministan Sadarwa Isa Ali Pantami ya sanar da kara wa’adin da Gwamnatin Tarayya ta sanya na hada layukan waya da lambar shaidar dan kasa na NIN zuwa ranar 6 ga watan Mayu, 2021.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Badaru ya bada gudunmuwar miliyan 20 ga yan kasuwar Katsina
Maigirma Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Mohammed Badaru Abubakar ya bayar da gudummuwar naira milyan ashirin ga mutanen da iftila’in gobara ya afka musu a babbar kasuwa ta jihar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ko Kunsan An Yi Yunkurin Juyin Mulki A Jamhuriyar Nijar?
An yi yunkurin juyin mulki a jamhuriyar Nijar a yayin da ake gab da mika jagorancin kasar ga Shugaba mai jiran gado Mohamed Bazoum.
Mazauna birnin Niamey na kasar sun tabbatar da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ba Zan Goyi Bayan Tsawaita Wa’adi Ga Buhari ba – Lawan
Normal
0
false
false
false
EN-US
X-NONE
X-NONE
MicrosoftInternetExplorer4!-->…
Read More...
Read More...