Browsing Category
Rayuwa
Zamu Bayar Da Haɗin Kai Ga Duk Masu Burin Kawo Cigaban Jigawa – Gwamnati
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce a shirye take ta mara baya ga duk wata kungiya da hukumomin bada tallafin ayyukan gona, domin cimma burin gwamnati na bunkasa ayyukan gona a jihar.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An Duƙufa Wajen Nemowa Ƴan Mata Da Almajirai Mafita
Wata kungiya mai suna Crowd Funding Initiative Mafita, mai aiki a jihohin Kaduna da Kano da Katsina da kuma Jigawa, ta shirya taron bita kan inganta rayuwar ‘yanmata da almajirai a!-->…
Read More...
Read More...
Ya Salam: Ambaliyar Ruwa Ta Hallaka Mai Ciki Da Wasu Mutane 9 A Jigawa
Mamakon ruwan sama da aka tafka a wasu sassa na jihar Jigawa ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 10 a kananan hukumomi 3 na jihar.
Cikin wadanda suka rasa rayukan nasu hadar da wata!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Ake Warware Sihiri Cikin Sauƙi Daga Sheikh Dr. Isah Ali Pantami
1. A samu ruwa mai tsafta, gayen magariya koraye masu kyau guda bakwai (idan an samu busassu sunfi), sai a niqa a zuba cikin ruwan.
2. Sai a karanta suratul fatiha a cikin sa, kuma!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kaddamar da Dashen Bishiyoyi Sama Da Dubu Uku a Garin Hadejia
kungiyar dake kare muhalli da dashen bishiyoyi tare da gidauniyar UNIK Impact Foundation da kuma Iya Foundation, sun kaddamar da dashen bishiyoyi sama da 3,000 a garin Hadejia.
Da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An Raba Kuɗi sama da Naira Miliyan 94 ga Matasa Marasa Aiki A Jigawa
Jagoran shirin aikin gona na Fadama kashi na 3, a jihar Jigawa, Alhaji Aminu Isah, yace shirin ya raba Naira Miliyan 94 da Dubu 400, ga matasa marasa aikin yi, su 253, a jiharnan,!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa na Duba Yiwuwar Tashin Garin Daƙayyawa a Karamar Hukumar Kaugama
Gwamnatin Jihar Jigawa na duba yiwuwar tashin garin
Dakayyawa a Karamar Hukumar Kaugama, a mayar da shi zuwa wani waje daban mai
tudu, sanadiyyar iftila’in ambaliyar ruwan dake abbadar!-->…
Read More...
Read More...
Sakon Shugaba Buhari Ga Sojoji Kafin Komawarsa Abuja Jiya
A jiya Asabar ne Shugaba Muhammadu Buhari ya koma babban birnin tarayya Abuja bayan ziyarar aiki ta kwana tara, wadda ta haɗa da yin bikin Sallar layya tare da ‘yan uwansa da kuma!-->…
Read More...
Read More...
Abubuwa 3 Da Aka Haramta Ayi Bayan Kammala Cin Abinci
Mafi yawancin lokuta kasala kan zo mana, jiki yayi nauyi. A lokacin kishingida ko dan runtsawa shi ne abin da wasu kan son yi, yayinda wasu kuma kan bukaci samun dan abin tsotsawa ko!-->…
Read More...
Read More...
Adam Zango Ya Fice Daga Kanywood
Fitaccen jarumin fina-finan hausa nan wato Adam A Zango ya sanya ƙafa ya fice daga masana'antar KANYWOOD.
Adam Zango ya bayyana ficewar ta sa ne daga shafinsa na sada zumunta na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...