Browsing Category
Rayuwa
Ambaliyar Ruwa A Yola Tayi Sanadiyyar Rasa Rayuka Da Asarar Dukiya Mai Yawa
Hukumar Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA) ta tabbatar da
mutuwar mutane 7 kawo yanzu, a wani iftila’in ambaliyar ruwa na ranar Alhamis a
Birnin Yola.
Jami’in Hukumar mai kula da ayyukan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ba Mu Muyi Watsi Da Matasa A Cikin Gwamnatin Mu Ba – Osinbajo
Mataimakin
Shugaban Kasa, Yemi Osinbajo, yace gwamnatin tarayya tana saka matasa a wajen tsare-tsaren
kudirori.
Yemi
Osinbajo ya fadi hakane ranar Juma’a a Abuja, yayin liyafar cin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Alhazan Najeriya Sun Karo Zauwa 36,199 A Saudiyya Domin Aikin Hajjin Bana
Yawan
alhazan Najeriya a Kasar Saudiyya domin aikin hajjin bana ya karu zuwa 36,199,
cikin jigilar jirage sawu 74.
An
dai fara jigilar ne daga Najeriya ranar 10 ga watan da ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kwastam Tayi Alkawarin Samarwa Yan Gudun Hijira Kayan Abinci
Hukumr
Hana Fasa Kwauri ta Kasa, Kwastan, tayi alkawarin samar da kayan abinci domin
rabawa yan gudun hijirar da rikici ya raba da gidadejensu a jihar Bauchi, a
cewar Mallam Isa Gusau,!-->…
Read More...
Read More...
Buhari Ya Aike Da Tawaga Domin Zuwa Ta’aziyya Ga iyalan Dansandan Da Ya Rasu A Zanga-zangar Yan…
Shugaban Kasa Muhammad Buhari ya aike da tawagar mutane 3 zuwa ta’aziyya ga iyalan mataimakin kwamishinan yansanda, Usman Umar, wanda ya rasu yayin hargitsi tsakanin jami’an ‘yansanda!-->…
Read More...
Read More...
Kalaman Shugaba Buhari Kan Kungiyar Kwadago Bisa Cikarta Shekaru 100
Shugaban Kasa Muhammad Buhari ya nanata jajircewar
gwamnatinsa wajen samar da ayyuka ga dumbin matasan Najeriya.
Shugaban ya bayyana hakane yayinda yake zantawa da
Darakta-Janar na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ga Mari Ga Tsinka Jaka: Mazauna Takur A Dutse Sunyi Zanga-Zanga Kan Tsada Da Yawan Dauke Wutar…
Mazauna Unguwar Takur a Birnin Dutse, sun bazama zuwa ofishin Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki Shiyyar Kano (KEDCO), na yankin Dutse, domin zanga-zanga akan yawaitar dauke wutar!-->…
Read More...
Read More...
Bauchi Tayi Damarar Magance Kwararowar Hamada
Gwamna Bala
Muhammad na jihar Bauchi ya kaddamar da shirin shuka bishiyoyi na shekarar
2019, mai taken ‘a dasa bisa dan ceto muhalli’
Gwamnan ya
kaddamar da shirin ne a garin Gadau!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Dalibai 27,960 Ake Ciyarwa A Makarantun Firamaren Gumel
Akalla yara
yan makarantar firamare 27,960 ake ciyarwa a Karamar hukumar Gumel ta Jihar
Jigawa karkashin shirin ciyar da dalibai yan makaranta na gwamnatin tarayya.
Jagoran
shirin a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Maniyyata 32,402 Yan Najeriya Sun Isa Birnin Madina Domin Hajjin Bana
Hukumar
Alhazai ta kasa tace ta kai maniyyata 32,402 zuwa Birnin Madina na kasar
Saudiyya domin aikin Hajjin bana.
Gabadaya
Alhazan da suka fito daga kowane sashe na duniya, ake sa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...