Browsing Category
Siyasa
Atiku Ba Labari, Kotu Ta Bashi Rashin Nasara
A yau ne Kotun Sauraron Ƙorafe-ƙorafen Zaɓen Shugaban Ƙasa ta yi watsi da ƙarar da Atiku Abubakar, ɗan takarar Shugaban Ƙasa na jam’iyyar PDP da jam’iyyar suka shigar, inda suke!-->…
Read More...
Read More...
Wataƙil Atiku Ya Zamo Shugaban Ƙasa Gobe
Kotun Sauraren ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa ta ce a gobe Laraba 11 ga watan Agusta za ta zartar da hukunci akan ƙarar da Atiku ya kai shugaban ƙasa Muhammad Buhari, jam’iyyar APC da!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar Legas ta yi Alla-wadai da sakin ƴan Arewa 123 da aka kama a jihar
Majalisar dokokin jihar Legas ta yi Alla-wadai da sakin 'yan asalin jihar Jigawa 123 da hukumar tabbatar da tsari a jihar ta kama yayin da suke shiga jihar.
Shugaban masu rinjaye a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Mutanen Da Ambaliyar Ruwa Ta Yiwa Ɓarna A Jigawa Sun Samu Tallafin NEMA
Hukumar bada agajin gaggawa ta Kasa NEMA ta bayar da kayan amfani gona ga mutane 9,000 da ambaliyar ruwa ta shafa a shekarar 2018 a karamar Hukumar Kirikasamma da ke nan Jihar Jigawa.
!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yobe Tabi Layi Zata Tura Ɗalibai Ƙatare Domin Karatu
Gwamnatin jihar Yobe tace zata dauki nauyin dalibai 228, su samu digiri a bangaran karatun aikin likita wato Medicine da Paramedics da kuma Engineering a shekara mai zuwa.
Gwamnan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sakon Gwaman Jigawa Na Bikinta Shekaru 28 da Kafuwa
Gwamna Muhammad Badaru Abubakar ya aike da sakon taya murna
ga alummar jihar Jigawa bisa cikarta shekaru 28 da kafuwa
A sakonsa na cikar jihar shekaru 28, Gwamna Badaru Abubakar ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
EFCC Zata Bankado Karin Wasu Masu Aikata Laifi
Hukumar Yaki da masu yiwa tattalin arziki zagon kasa ta
EFCC tace za a gano karin wasu masu laifi, kasancewar ana cigaba da bincike
akan ‘yan Najeriya 80 da hukumar binciken kasar!-->…
Read More...
Read More...
Osinbajo Ya Jagoranci Zaman Kwamitin Tattalin Arziki Karon Farko A Next Level
Mataimakin Shugaban Kasa, Yemi Osinbajo, ya jagorancin
zaman kwamitin tattalin arziki a wannan zangon na biyu na shugaban kasa Muhammadu
Buhari, mai taken kudirorin Next Level akan!-->…
Read More...
Read More...
Kotu Ta Soke Zaɓen Sanata Dino Melaye
Wata kotun sauraron kararkin zaɓe da ke zaune a birnin Lokoja a jihar Kogi ta soke zaɓen sanatan Kogi ta Yamma Dino Melaye.
A lokacin da ya ke yankin hukuncin alƙalin kotun ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Labari Mai Daɗi: Nan Da Lokaci Kaɗan Matatun Fetir Ɗin Najeriya Zasu Dawo Aiki Baki Ɗaya
Gwamnatin Tarayya tace ta fara aikin gyaran matatun man fetur, farawa da matatar man fetur ta Fatakwal domin cimma burin shekarar 2023 na ganin cewa dukkan matatun na aiki yadda ya!-->…
Read More...
Read More...