Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Page 676
Labarai

Danyen Man Nijeriya Yayi Kwantai A Kasuwar Duniya

Sawaba FM Mar 7, 2020 0
Dillalan mai na fadi tashin neman masu sayen jiragen ruwa 55 dauke da danyen man Najeriya, bayan yaduwar cutar coronavirus ta rage bukatar man daga masu tace mai a China da Turai. …
Read More...
Jigawa

Wayyo Gobara Tayi Barna a Kasuwar Gujungu Ta Jigawa

Sawaba FM Mar 6, 2020 0
Wata gobara ta kone wani sashe na shahararriyar kasuwar Gujungu a yankin Karamar Hukumar Taura a jihar Jigawa. Kakakin hukumar civil defense na jiha, Adamu Shehu, ya tabbatar da…
Read More...
Bidiyo

Bidiyo: Zazzafan Damben Ebola Da Shagon Buhari

Sawaba FM Mar 6, 2020 0
Kungiyar Damben garin Hadejia ce ta shirya fafatawar a cikin watan nan nan Maris wanda aka gayyato manyan yan dambe don kafsawa. ciki har da wasan da Ebola yayi da Shagon Buhari. …
Read More...
Labarai

Fargaba:Babbar illar Da Cutar Corona Virus Zata Yiwa Nijeriya

Sawaba FM Mar 5, 2020 0
Kasar Najeriya zata iya fuskantar karancin magunguna sakamakon dakatar da shigo da magunguna da kasar india tayi zuwa kasar nan da wasu kasashen da ke fadin duniya. Babbar daraktar…
Read More...
Jigawa

Majalisar Kasa Na Shirin Zartar Da Babban Kudiri Don Farfado da Noma A Nijeriya

Sawaba FM Mar 5, 2020 0
Kudirin samar da asusun habbaka aikin gona na kasa ya tsalleke karatu na biyu a gaban majalissar Dattawa ta kasa. Sanata mai wakiltar Nasarawa ta yamma Sanata Abdullahi Adamu wanda…
Read More...
Al'ajabi

Hotunan Matashin da ya Ƙuduri Aniyar Zuwa Duk Ƙasashen Duniya, Ya Iso Nijeria

Sawaba FM Feb 25, 2020 0
Wani Matashi ɗan ƙasar Australian mai shekaru 27 ya ƙuduri aniyar ziyarar duk ƙasashen dake Duniya. Babban burinsa shi ne ya kasance Matashi mai mafi ƙarancin shekaru ɗan asalin ƙasar…
Read More...
Jigawa

Wasu Ƴan Sanda Sunyi Aika-Aika Har An Rasa Rai a Jigawa

Sawaba FM Feb 23, 2020 0
Rundunar yan sandan jiharnan ta tabbatar da bige wata mata mai suna Hauwa Danladi Turis, da wasu mutane 4, wanda jami'anta sukayi da motor rundunar, da yayi sanadi rasa ranta, tare da…
Read More...
Tsaro

EFCC Ta Kama Dan Wani Gwamna

Sawaba FM Feb 21, 2020 0
Hukumar da ke yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zakon kasa EFCC tace ta kama dan gidan tsohon gwamnan jihar Kogi marigayi Abubakar Audu, wato Muhammad Audu. Mukaddashin mai…
Read More...
Addini

Tsauraran Hukuncin Da Ya Kamata Buhari Ya Dauka Kan Gwamnonin Arewa – Sultan

Sawaba FM Feb 21, 2020 0
Mai martaba sarkin musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar yayi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya dauki mataki kan gwamnonin da suka gaza dakile matsalolin al’umarsu, da suka hadar da…
Read More...
Jigawa

Kwastam Zata Fara Rufe Shagunan Dake Sayar Da Shinkafar Waje A Kano Da Jigawa

Sawaba FM Feb 19, 2020 0
Hukumar dake yaki da Fasakwauri ta Kasawato Kwastam ta shirya tsaf domin kulle  duk wani shagon da aka kama ya sayar da shinkafar kasar waje da sauran abubuwan da gwannatin kasar nan…
Read More...
Previous 1 … 674 675 676 677 678 … 697 Next

Latest News

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba da Ƙwazon…

Prev Next 1 of 1,742
Popular Topics
  • Labarai6312
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta…

1 week ago

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga…

1 week ago

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba…

1 week ago
Prev Next 1 of 1,742

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.