Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Page 674
Uncategorized

Gwamnatin Jigawa ta Sayo Na’urorin Gwajin Coronairus Na Miliyoyin Naira

Sawaba FM Apr 3, 2020 0
Gwamna Muhammad Badaru Abubakar ya sanar da haka lokacin da ya kai ziyara zuwa cibiyar kebe wadanda ka iya kamuwa da cutar a Dutse, a Otal din three star da kuma sansanin horas da masu…
Read More...
Lafiya

Zazzabin Lassa Yafi Korona Kisa Cikin 2020 A Njieriya

Sawaba FM Apr 3, 2020 0
Najeriya ta jima tana fama da zazzabin Lassa, wanda ya yanzu ya zamo annoba. Kusan kowace shekara ana samun barkewar zazzabin.
Read More...
Labarai

Ana Cigaba Da Warkewa Daga Cutar Korona A Nijeriya

Sawaba FM Apr 3, 2020 0
Kamar yadda sabbin alakuman da cibiyar ta NCDC ta saki suka nuna, mutane 7 cikin sabbin wadanda suka kamu, suna Lagos, yayin da sauran ukun suke babban birnin tarayya.
Read More...
Lafiya

Covid-19 Yadda titunan Abuja suka zama wayam tamkar kufai.

Sawaba FM Apr 1, 2020 0
A yayinda aka sanya dokar hana fita a wasu yankunan kasar a kokarin da ake na hana yaduwar cutar coronavirus, an gano titunan Abuja, Babban Birnin Tarayyar Najeriya sun zama tamkar…
Read More...
Jigawa

Matakan Kariya Daga COVID-19 A Sauƙaƙe

Sawaba FM Mar 31, 2020 0
Nisantar cunkoson jama'a da aƙalla tsawon mita guda.A goge wuraren taɓawa da hannu da ruwan kashe ƙwayoyin cuta.A riƙa wanke hannu aka-akai da ruwa da sabulu, da ruwan sinadarin kashe…
Read More...
Lafiya

Kunama Kan Gyambo: Bayan Korona an sake samun ɓullar Sabuwa cutar HantaVirus a China

Sawaba FM Mar 24, 2020 0
kukan targade sai ga karaya ta samu, ƙasar China na murnar fara rabuwa da cutar Korona sai ga shi an samu rahoton ɓullar wata sabuwar cutar me haɗari gaske mai suna Hanta Virus …
Read More...
Jigawa

Gwamna Muhammad Baduru ya ƙaddamar da kwamitin ko ta kwana Saboda Korona

Sawaba FM Mar 23, 2020 0
Gwamnatin jihar Jigawa ta kafa kwamiti mai mutane 19 domin zama cikin shirin a dalilin rahotanni ƙaruwar masu kamuwa da cutar Korona a Nijeriya A yau ne dai aka wayi gari da samun…
Read More...
Labarai

Yadda Jihar Kano Ke Cigaba da Daukar Matakan Kariya Daga Korona

Sawaba FM Mar 20, 2020 0
A wani yunkurin na kiyaye yaduwa cutar numfashi ta Korona, Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayar da umarnin kulle duk makarantun gwamnati a jihar. A cikin jawabin…
Read More...
Al'ajabi

Kaddara: Gobara Tayi Barna A Kafin Hausa A Jigawa

Sawaba FM Mar 20, 2020 0
Gobara ta kune wani dakin kwanan dalibai a makarantar sakandiren kimiyya dake kafin Hausa a jihar Jigawa. Jami’in hulda da jama’a na rundunar tsaro da civil defence SC - Adamu Shehu ne…
Read More...
Lafiya

Sunayen Ƙasashen Da Buhari ya Hana Su Shiga Nijeria

Sawaba FM Mar 19, 2020 0
United State of AmericaUnited Kingdom, China, Japan, Iran, Switzerland, Norway, Netherland, France, 10.South Korea, Germany, Italy Spain.
Read More...
Previous 1 … 672 673 674 675 676 … 697 Next

Latest News

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba da Ƙwazon…

Prev Next 1 of 1,742
Popular Topics
  • Labarai6312
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta…

1 week ago

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga…

1 week ago

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba…

1 week ago
Prev Next 1 of 1,742

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.