Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Page 673
Lafiya

An Samar da Cibiyar Gwajin Korona A Arewa Maso Gabashin Nijeriya

Sawaba FM Apr 16, 2020 0
Farfesa Ahmad ya bayyana cewa, haka kuma Asibitin zai iya gwada wanda ake zargin yana dauke da kwayar cutar dake Borno, Yobe, Adamawa da wasu jihohin da ke makotaka da su.
Read More...
Lafiya

Shin Da gaske Likitocin China da suka zo Nijeriya na Dauke da Korona?

Sawaba FM Apr 16, 2020 0
Ministan labarai da al’adu, Alhaji Lai Muhammad, wanda daya ne daga cikin membobin kwamitin ya karyata labarin da ake yadawar.
Read More...
Lafiya

Fursunoni sun samu yanci saboda Korona a Katsina

Sawaba FM Apr 15, 2020 0
Babban alkalin Jihar Katsina, Mai shari’a Musa Abubakar Danladi, ya bayar da umarnin sakin fursunoni 185 daga gidajan yarin da ke fadin jihar, wani bangare na dakile yaduwar cutar…
Read More...
Jigawa

Gwamnan Jigawa Yayi Alkawarin Samar da Kayan jin kai ga al’umma Saboda Korona

Sawaba FM Apr 15, 2020 0
Sanarwar hakan ta fito ta bakin gwamnan jihar Jihar nan Alhaji Muhammad Badaru Abubakar, a yayin da yake jawabi ga manema labarai bayan taron masu ruwa da tsaki a dakin taro na Ahmadu…
Read More...
Jigawa

Gwamnonin Arewa Na Bukatar Kudade Masu Kauri Daga Gwamnatin Tarayya Domin dakile Korona

Sawaba FM Apr 14, 2020 0
Kungiyar Gwamnonin Arewa tana bukatar kudade na musamman daga gwamnatin tarayya domin dakile yaduwar COVID-19 a yankin Arewa. Shugaban kungiyar kuma gwamnan jihar Filato, Simon…
Read More...
Lafiya

Shagalin Biki Na iya Jawo Matsalar Yaduwar Korona

Sawaba FM Apr 14, 2020 0
Sani Aliyu ya bukaci musulmai a fadin kasarnan da su cigaba da kiyaye dokar takaita zirga-zirga tare da sauran matakan da gwamnatin ta dauka lokacin watan Ramadan mai zuwa.
Read More...
Wasanni

An Dakatar Da Haska Kwana Casa’in Da Gidan Badamasi

Sawaba FM Apr 7, 2020 0
Hukumar ta baiwa Gidan Television na Arewa24 waadin awa Arba’in da takwas dasu dakatar da haska shirin Kwana Chasa’in da gidan Badamasi nan take.
Read More...
Uncategorized

Daga Yanzu an Cire Tallafin Man Fetir Gaba Daya A Nijeriya

Sawaba FM Apr 7, 2020 0
Shugaban na NNPC ya tabbatarwa da ‘yan Najeriya wadatuwar man tare da rarraba shi zuwa ko’ina a fadin kasarnan, inda yace duk da annobar coronavirus, kamfanin yana da lita biliyan 2 da…
Read More...
Mayan Labarai

Ranar Juma’a Babu Aiki A Nijeriya

Sawaba FM Apr 7, 2020 0
Ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola, shine ya ayyana hutun a madadin gwamantin tarayya, cikin wata sanarwa da babar sakatariyar ma’aikatar, Georgina Ehuria, ta fitar a Abuja.
Read More...
Lafiya

Matakan da Gwamnatin Jigawa ke Dauka don Dakile Yaduwar Korona

Sawaba FM Apr 6, 2020 0
Shugaban rundunar kar ta kwana kan yaki da cutar, kuma kwamishinan lafiya na jihar Dr. Abba Zakari, shine ya bayyan hakan cikin wata sanarwa da ya fitar a Dutse.
Read More...
Previous 1 … 671 672 673 674 675 … 697 Next

Latest News

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba da Ƙwazon…

Prev Next 1 of 1,742
Popular Topics
  • Labarai6312
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta…

1 week ago

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga…

1 week ago

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba…

1 week ago
Prev Next 1 of 1,742

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.