Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Page 701
Labarai

Matasan Yobe Sun Bukaci Jajircewa Kan Makomarsu

Sawaba FM Jul 31, 2019 0
Matasa a Damaturu sun bukaci gwamnatin jihar Yobe da ta karfafa shirin samar da ayyukan yi wajen raba su da zaman kashe wando. Da yawa daga cikinsu wadanda suka tattauna da Kamfanin…
Read More...
Jigawa

Yara 55,774 Aka Yiwa Allurarar Riga Kafin Cutar Polio A Jigawa

Sawaba FM Jul 31, 2019 0
Hukumar kiwon lafiya ta jihar jigawa (JPHCDA) tace ta yiwa kananan yara 55,774 allurara riga kafin kamuwa da cutar Shan inna a karamar hukumar Mallammadori a watan Afrilu. Babban…
Read More...
Labarai

Abinda Fadar Shugaban Kasa Ta Fada Kan Yadda Majalisa Ta Tantance Ministoci

Sawaba FM Jul 31, 2019 0
Fadar Shugaban Kasa ta yabawa Majalisar Dattawa bisa tabbatar da mutanen da za a nada ministoci, bayan tantance su cikin gaggawa. Babban Mataimakin Shugaban Kasa kan Kafafen Yada…
Read More...
Labarai

Shekarau Ya Samu Sabon Muƙami A Majalisa

Sawaba FM Jul 30, 2019 0
Shugaban Majalisar dattijai na tarayyar Najeriya Sanata Dr Ahmed Lawn ya bayyana sunan Mallam Ibrahim Shekarau a matsayin shugaban kwamitin harkokin hukumomin gwamnati da dukkan…
Read More...
Jigawa

Jahohi Da Sunayen Mutanan Da Majalisa Ta Kammala Tantancewa Domin Naɗawa Ministoci

Sawaba FM Jul 30, 2019 0
A cikin kwanaki 5 Majalisar Dattijai ta tantance mutane 43 da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika mata. 22 daga ciki dai kawai Ruku'u aka ce suyi su tafi an gama da su sun haye. …
Read More...
Al'ajabi

Hukumar NDLEA Ta Damke Ƙatuwar Mota Maƙare Da Wiwi A Kano

Sawaba FM Jul 30, 2019 0
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi a jihar Kano ta samu nasarar kama wata mota da ke ɗauke da tabar wiwi mai nauyin kilogiram 103, wacce ta taso daga Zariya zuwa Kano…
Read More...
Jigawa

Wayyo: An samu Mummunan Haɗarin Mota a Hanyar Maigatari

Sawaba FM Jul 29, 2019 0
A ƙalla mutane bakwai ne suka rasa rayukansu a wani haɗarin mota da ya afku a hanyar Maigatari a ƙaramar hukumar Maigatari dake jihar Jigawa. Mai magana da yawun Rundunar ‘Yan…
Read More...
Labarai

Akwai Yiwuwar A Zubar Da Wasu Zaɓaɓɓun Ministoci A Kwandon Shara -In Ji Sanata Lawrence

Sawaba FM Jul 29, 2019 0
Sanata Lawrence Ewurudjiako daga Jihar Bayelsa, ya yi ƙarin hasken cewa duk sabon ministan da bai damka takardar rantsuwar yawan kadarorin da ya mallaka ba, to ba za'a amince da naɗin…
Read More...
Labarai

Zan Iya Rasa Kujerata Daga Yanzu Zuwa Kowanne Lokaci In Ji – Jibrin Kofa

Sawaba FM Jul 29, 2019 0
Ɗan majalisa mai wakiltar Ƙiru da Bebeji a zauren majalisar wakilan ƙasar nan, Abdulmumin Jibrin Kofa ya bayyana cewa a shirye yake da ya bar zauren majalisar. Abdulmumin Jibrin…
Read More...
Labarai

Mahaifin Gwamnan Adamawa Ya Rasu

Sawaba FM Jul 28, 2019 0
Alhaji Umaru Badami, mahaifin Gwamna Ahmadu Fintiri na Adamawa ya rasu. Mista Badami, ɗan shekara 82, ya rasu ne ranar Lahadi bayan wata gajeruwar rashin lafiya. Solomon Kumangar,…
Read More...
Previous 1 … 699 700 701 702 703 … 712 Next

Latest News

’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama…

’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da Kwayoyi da Ake Zargin Sun…

Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya Karu Zuwa 27 A…

Yadda Aka Yi Wa Mai Sharhi A Kafafen Sada Zumunta Kisan…

Prev Next 1 of 1,778
Popular Topics
  • Labarai6456
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama…

’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da…

3 weeks ago

Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya…

3 weeks ago

Yadda Aka Yi Wa Mai Sharhi A Kafafen…

3 weeks ago
Prev Next 1 of 1,778

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama…

’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da Kwayoyi da Ake Zargin Sun…

Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya Karu Zuwa 27 A…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.