Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Page 703
Jigawa

Da Matsala: Mutane Kusan Miliyan 39 Ke Yin Bahaya A Waje

Sawaba FM Jul 20, 2019 0
Wata Kungiya mai suna Water Aid tace kimanin mutane Miliyan 116 cikin akalla mutanen Najeriya Miliyan 200, basu da halin amfani da cikakken bandaki. Hakan yasa mutane Miliyan 38 da…
Read More...
Jigawa

Kwalaben Giya 647 Da Mutane 36 Sun Shiga Hannun Yan Hisbah A Jigawa

Sawaba FM Jul 19, 2019 0
Rundunar Hisbah ta Jihar Jigawa ta ce ta kama mutane 36 tare da kwace kwalbobin Giya guda 647 a fadin Jihar. Kwamandin Rundunar na Jiha Malam Ibrahim Dahiru ya bayyana haka ga…
Read More...
Labarai

Za’a Sanya Na Mujiya Ga Jami’an Kwastam – Hameed Ali

Sawaba FM Jul 19, 2019 0
Shugaban hukumar Kwastan ta Kasa, Kanal Hameed Ali Mai Ritaya, ya kaddamar da Yansandan Kwastan wanda zasu dinga sanya ido da tsawatarwa ga Jami’an Kwastan. Da ya ke …
Read More...
Labarai

Majisar Wakilai Ta Amince Da Bukatar Shugaba Buhari Ta Nada Mutane 15 Masu Bashi Shawara

Sawaba FM Jul 19, 2019 0
Majalisar wakilai ta kasa ta amincewa Shugaban Muhammadu Buhari da ya dana sabbin masu bashi shawara guda 15 kamar yadda tsarin mulkin kasa ya tanadar masa. Amincewar ta biyo bayan…
Read More...
Labarai

Wasiƙar Obasanjo Na Iya Haddasa Tashin Hankali A Ƙasar Nan – Tanko Yakasai

Sawaba FM Jul 18, 2019 0
Tanko Yakasai ya bayyana cewa ire-iren waɗannan wasiƙu da tsohon shugaban ƙasar ya saba fitarwa da ma can ɗabi’arsa ce ta rashin kishin ƙasa tare da son zaman lafiya.
Read More...
Labarai

Arangama Tsakanin Yansanda Da Masu Adaidaita A Jihar Yobe ta bar baya da Kura

Sawaba FM Jul 17, 2019 0
Sama da Babura masu kafa uku 200 ne dai kawo yanzu suke hannun jami’an yansada na jihar Yobe tun bayan da samari masu sana’ar tuka Adaidaita Sahu suka gudanar da wata zanga-zangar…
Read More...
Al'ajabi

Kotu Ta Bayar Da Belin Matar Da Ta Cakawa Mijinta Wuka A Kano

Sawaba FM Jul 17, 2019 0
Jagorar kungiyar Mata lauyoyi ta kasa FIDA Barrister ta shaidawa kotun cewar tuhumar da yansanda suka yiwa Hanan bata da tushe domin fada suka yi ya bangashe mata hakora ita kuma ta…
Read More...
Labarai

Da Yiwuwar Dakatar Da Tuƙa Adaidaita Sahu A Kano – Baffa Ɗan Agundi

Sawaba FM Jul 17, 2019 0
Sabon shugaban hukumar KAROTA na jihar Kano Dakta Baffa Babba Dan Agundi, ya bayyana cewa akwai yiwuwar hukumar KAROTA ta haramta tuka babur din Adaidaita Sahu a faɗin jihar Kano. …
Read More...
Labarai

Za’a Bawa Duk Yan Najeriya Masu Zaman Kashe Wando A Amurka damar Dawowa Gida

Sawaba FM Jul 17, 2019 0
Babban Jakada a ofishin jakadancin Najeriya dake Birnin New York na Amurka, Mr Benaoyagha Okoyen, ya shawarci yan Najeriya mazauna Amurka marasa muhallai da su koma gida Najeriya, inda…
Read More...
Labarai

Yajin Aikin Jami’o’i Na Daf Da Zuwa Karshe, Majalisa Zata Dauki Mataki

Sawaba FM Jul 17, 2019 0
Dukkan kungiyoyin 2, na barazanar tafiya yajin aiki domin neman kudade Naira Biliyan 30 na alawus-alawus da kuma nuna turjiya yadda Gwamnatin Tarayya taki bin umarnin kotu akan albashin…
Read More...
Previous 1 … 701 702 703 704 705 … 712 Next

Latest News

’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama…

’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da Kwayoyi da Ake Zargin Sun…

Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya Karu Zuwa 27 A…

Yadda Aka Yi Wa Mai Sharhi A Kafafen Sada Zumunta Kisan…

Prev Next 1 of 1,778
Popular Topics
  • Labarai6456
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama…

’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da…

2 weeks ago

Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya…

2 weeks ago

Yadda Aka Yi Wa Mai Sharhi A Kafafen…

2 weeks ago
Prev Next 1 of 1,778

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama…

’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da Kwayoyi da Ake Zargin Sun…

Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya Karu Zuwa 27 A…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.