Sanata Elisha
Abbo mai wakiltar Adamawa ta Arewa ya musanta zargin cin zarafi da aka yi masa
wanda ‘yansanda suka shigar gaban kotu.
An gurfanar da
sanatan ne ranar Litinin, a gaban!-->!-->!-->… Read More...
Hukumar Hisbah
ta Jihar Jigawa ta kama wadanda da ake zargi, su 48 tare da kwace katan 37 na
kwalaben giya a yankin Karamar Hukumar Taura.
Kwamandan
Hisbah, Mallam Ibrahim Dahiru ne!-->!-->!-->… Read More...
Ambaliyar ruwa
ta rusa sama da gidaje 50 tare da raba mutane sama da 200 da matsugunnansu a
Yalleman da Dakayyawa na Karamar Hukumar Kaugama a Jihar Jigawa.
Kamfanin dillancin!-->!-->!-->… Read More...
Wani shaidar jam’iyyar PDP, Mohammed Tata ya faɗa wa Kotun Sauraron Ƙorafe-ƙorafen Zaɓen Shugaban Ƙasa cewa tilasta masa aka yi ya sa hannu a wani kwafin sakamakon zaɓen Shugaban Ƙasa!-->… Read More...
A cigaba da gasar cin kofin Nahiyar Afirka da ake fafatawa a Kasar Masar,
yan wasan Super Eagles na Najeriya sun lallasa tsaffin abokan hamayyarsu,
Indomitable Lions na Kasar Kamaru da!-->… Read More...
A yaune Juma’a ne rundunar yansanda a garin Ibadan ta gurfanar da wasu mutane 2 dake sana’ar maganin gargajiya gaban Kotun Majistire bayan kama su da laifin mallakar sassan jikin!-->… Read More...
Hukumar Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA) ta shawarci mutanen dake zaune a gabar kogunan Kwara da Binuwai a Jihohin Adamawa da Taraba da su sauya matsugunnai saboda gujewar ambaliyar ruwa.!-->… Read More...
Jami’in dale kula da shirin tsaftar ruwansha na yankin Birniwan Alhaji Isyaku Umar ne ya tabbatar da haka ga manema labarai a yau Alhamis. Read More...