Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Page 706
Jigawa

Masu Neman Aikin Dansanda 8,062 Ke Halartar Tantancewa A Jigawa

Sawaba FM Jul 4, 2019 0
Rundunar Yansandan Jahar Jigawa tace a kalla masu neman aikin Dansanda 8,062 ne suke halartar aikin tantancewa domin daukar su aikin dansanda. Jami’in hulda da jama’a a rundunar,…
Read More...
Labarai

Majalisar Dattijai Zata Nemo Mafita Ga Matsalar Karancin Zuwan Yara Makaranta

Sawaba FM Jul 3, 2019 0
Yace matsalar yaran dake barin makaranta tana bukatar kulawa ta musamman a wajensa, a matsayinsa na tsohon malamin jami’a, sannan kuma wannan sabuwar majalisar ta 9 zatayi kokarin ganin…
Read More...
Labarai

Shugaba Buhari Ya Bayyana Wadanda Zasu Taimaka Masa A Mulkinsa

Sawaba FM Jul 3, 2019 0
Shugaba Buhari yace yana bukatar ingattacciyar majalisar zartarwa da zata taimaka masa wajen cika alkawarukan daya dauka ga ‘Yan Najeriya. Shugaban ya fadi hakanne a lokacin daya…
Read More...
Jigawa

Sabbin Shugabannin Ƙananan hukumomi 27 na Jihar Jigawa Sun San Matsayinsu

Sawaba FM Jul 3, 2019 0
Shubagan Hukumar Zaben ya mika sakon godiya ga jam’iyyun siyasa da jami’an tsaro da kuma kungiyoyin tallafi na kasa da kasa musamman wata gidauniyar tallafawa harkokin zabe ta kasa da…
Read More...
Jigawa

Bayan Dogon Jira, Buhari ya Zaɓi Ministoci

Amir Muhammad Jul 2, 2019 0
Tun bayan sake zabar Shugaban kasa Muhammadu Buhari a karo na biyu aka yi ta zuba ido don ganin ko su wa zai sake zaba a matsayin Ministocinsa. Shugaba Buhari dai yayi jan kafa a…
Read More...
Jigawa

INEC Ta Duƙufa wajen Gano Kurakuran Zaɓen 2019 Domin Gyara A 2023

Sawaba FM Jul 2, 2019 0
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta ce duba matsalolin da aka fuskanta yayin zaben 2019 da ya gabata zai taimaka wajen samun gyare gyare a babban zaben 2023 dake tafe. Jami’in…
Read More...
Labarai

Daga Ƙarshe: Buhari ya Sauke Shugaban Shirin Inshorar Lafiya ta Ƙasa

Sawaba FM Jul 2, 2019 0
Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da dakatar da muƙamin Babban Sakataren Shirin Inshorar Lafiya ta Ƙasa, NHIS, Usman Yusuf. Matakin na Shugaban Ƙasa ya biyo bayan shawarwarin wani…
Read More...
Jigawa

An Gwangwaje Wata Sakandire Da Kyautukan Kayan Karatu

Amir Muhammad Jun 29, 2019 0
Wata kungiya mai fafutukar inganta ilimi tun daga tushe a Hadejia mai suna Give North Educatioon ta kai ziyara ga makarantar Sakandiren Gwamnati ta Sambo. Ziyarar dai na daga cikin…
Read More...
Jigawa

An Karrama wasu Masu Yiwa Ƙasa Hidima A Gombe

Amir Muhammad Jun 28, 2019 0
Hukumar yiwa kasa hidima reshen jihar Gombe ta bada lambar yabo ga masu yiwa kasa hidima a jihar 12 daga cikin 1045 da suka samu horo na 2018 rukunin B kashin farko. Jami’an hukumar…
Read More...
Labarai

Gwamnan Kaduna Ya Bayar Da Kwangilar Wasu Manyan Aiyuka

Amir Muhammad Jun 28, 2019 0
Gwamnan jihar Kaduna Nasir El’Rufa’I ya rattaba hannu kan wasu kwaskwarima manyan ayyuka da suka hada da tutuna a fadin jihar wanda wani kamfani kasar China zai gudanar da aikin. …
Read More...
Previous 1 … 704 705 706 707 708 … 712 Next

Latest News

’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama…

’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da Kwayoyi da Ake Zargin Sun…

Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya Karu Zuwa 27 A…

Yadda Aka Yi Wa Mai Sharhi A Kafafen Sada Zumunta Kisan…

Prev Next 1 of 1,778
Popular Topics
  • Labarai6456
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama…

’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da…

2 weeks ago

Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya…

2 weeks ago

Yadda Aka Yi Wa Mai Sharhi A Kafafen…

2 weeks ago
Prev Next 1 of 1,778

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama…

’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da Kwayoyi da Ake Zargin Sun…

Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya Karu Zuwa 27 A…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.