Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Page 699
Addini

An Kammala Jigilar Alhazan Nijeriya, Duba Don Sanin Adadinsu

Sawaba FM Aug 7, 2019 0
Hukumar Alhazai ta Kasa ta bayar da sanarwar kawo karshen jigilar maniyyata daga Najeriya zuwa aikin Hajjin Bana a Saudiyya. Sanarwar na cikin jawabin da aka bawa kamfanin…
Read More...
Labarai

Wata Sabuwa: Za a Sauya Fasalin Yadda Ake Rabon Arzikin Najeria

Sawaba FM Aug 7, 2019 0
Gwamnatin Tarayya tace zata kafa wani kwamiti cikin mako mai zuwa domin sake fasalin yadda ake rabon arzikin kasa tsakanin gwamnatin tarayya, jihoshi da Kananan Hukumomi. Shugaban…
Read More...
Lafiya

Bakin Hali Ya Janyo An Kori Wasu Ma’aikatan Lafiya 3, Duba Laifin Da Suka Aikata

Sawaba FM Aug 6, 2019 0
Babban asibitin koyarwa na Gwamnatin tarayya dake jihar Katsina ya salami wasu ma’aikatansa 3 bayan da aka kama su da laifin karbar kudade a wajen marasa lafiya. A cikin wata…
Read More...
Labarai

Jinjina Ga Yan Najeriya Da Kuka Ki shiga Tafiyar Juyin Juya Hali – Garba Shehu

Sawaba FM Aug 6, 2019 0
Fadar shugaban kasa ta yabawa ‘yan Najeriya wajen kare martabar demokradiyyar kasar nan, bayan da suka ki amincewa da kiran kungiyar Global Colaliation For Security And Democracy In…
Read More...
Addini

Abin Boye ya Fito Fili: Ainihin Dalilin Da Ya Sanya Gwamnati Ta Saki El-Zakzaky

Amir Muhammad Aug 6, 2019 1
Rashin Mafita – A daidai lokacin da yan shi’ar suka matsa kaimi da yin zanga-zanga, wanda har takan zamo sanadiyyar asarar dukiya da rayuka, sai ga wata fitinar daban ta bullo daga…
Read More...
Jigawa

An Tashi Rugagen Fulani Tare Da Kwace Gonakinsu, A Garin Chiroma Dake Jigawa Domin Samar Da Wajen…

Sawaba FM Aug 4, 2019 0
An tashi rugagen Fulani tare da kwace gonakinsu, a Garin Chiroma dake Karamar Hukumar Gagarawa ta jihar Jigawa, domin samar da wajen noman rake, na kamfanin sukari mallakar mai…
Read More...
Labarai

Ambaliyar Ruwa A Yola Tayi Sanadiyyar Rasa Rayuka Da Asarar Dukiya Mai Yawa

Sawaba FM Aug 3, 2019 0
Hukumar Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA) ta tabbatar da mutuwar mutane 7 kawo yanzu, a wani iftila’in ambaliyar ruwa na ranar Alhamis a Birnin Yola. Jami’in Hukumar mai kula da ayyukan…
Read More...
Labarai

Ba Mu Muyi Watsi Da Matasa A Cikin Gwamnatin Mu Ba – Osinbajo

Sawaba FM Aug 3, 2019 0
Mataimakin Shugaban Kasa, Yemi Osinbajo, yace gwamnatin tarayya tana saka matasa a wajen tsare-tsaren kudirori. Yemi Osinbajo ya fadi hakane ranar Juma’a a Abuja, yayin liyafar cin…
Read More...
Addini

Alhazan Najeriya Sun Karo Zauwa 36,199 A Saudiyya Domin Aikin Hajjin Bana

Sawaba FM Aug 3, 2019 0
Yawan alhazan Najeriya a Kasar Saudiyya domin aikin hajjin bana ya karu zuwa 36,199, cikin jigilar jirage sawu 74. An dai fara jigilar ne daga Najeriya ranar 10 ga watan da ya…
Read More...
Labarai

Kwastam Tayi Alkawarin Samarwa Yan Gudun Hijira Kayan Abinci

Sawaba FM Aug 3, 2019 0
Hukumr Hana Fasa Kwauri ta Kasa, Kwastan, tayi alkawarin samar da kayan abinci domin rabawa yan gudun hijirar da rikici ya raba da gidadejensu a jihar Bauchi, a cewar Mallam Isa Gusau,…
Read More...
Previous 1 … 697 698 699 700 701 … 712 Next

Latest News

’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama…

’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da Kwayoyi da Ake Zargin Sun…

Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya Karu Zuwa 27 A…

Yadda Aka Yi Wa Mai Sharhi A Kafafen Sada Zumunta Kisan…

Prev Next 1 of 1,778
Popular Topics
  • Labarai6456
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama…

’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da…

3 weeks ago

Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya…

3 weeks ago

Yadda Aka Yi Wa Mai Sharhi A Kafafen…

3 weeks ago
Prev Next 1 of 1,778

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama…

’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da Kwayoyi da Ake Zargin Sun…

Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya Karu Zuwa 27 A…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.