Home Posts tagged Dutse
Jigawa Labarai Mayan Labarai Rayuwa Sawaba Siyasa

Ga Mari Ga Tsinka Jaka: Mazauna Takur A Dutse Sunyi Zanga-Zanga Kan Tsada Da Yawan Dauke Wutar Lantarki

Mazauna Unguwar Takur a Birnin Dutse, sun bazama zuwa ofishin Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki Shiyyar Kano (KEDCO), na yankin Dutse, domin zanga-zanga akan yawaitar dauke wutar lantarki da kuma neman su biya kudade masu yawa a matsayin kudin wuta. Wanda ya jagoranci Zanga-Zangar zuwa ofishin KEDCO na Yankin Dutse, Mallam Yusuf Da-Sanin-Allah, ya nuna takaicin […]Continue reading