Marigarayin ya yiwa gwamnatin jihar Jigawa aiki tsakanin watan Fabrairun 1992 zuwa Fabrairun 1994 a matsayin kwamishinan lafiya, daga baya kuma ya zama sakataren gwamnatin jiha a karkashin mulkin tsohon gwamna Ali Sa’adu Birninkudu.Cigaba
Shugaban ofishin shiyyar, Shehu Umar, ya gayawa manema labarai cewa an gayyaci wadanda ake zargin domin amsa tambayoyi dangane da lamarin.Cigaba
Masarautar dai ta aikewa da gwamnatin jihar, dangane da matakin, wanda ta bayyana matsalar tsaro, hadi da cutar alakakai ta corona, a matsayin musabbabi.Cigaba
Hukumar agajin gaggawa ta jihar Kano ta tabbatar da mutuwar mutane 6 da rushewar gidaje 600 da wata guguwa mai karfi ta jawo a yankunan kananan hukumomi 4 na jihar. Babban sakataren hukumar, Sale Jiji, ya tabbatar da aukuwar iftila’in ga manema labarai a Kano, inda ya kara da cewa kimanin mutane dubu 1 da […]Cigaba
Wannan ƙorafi ya fito ne daga bakin wasu daga cikin shugabannin Islamiyya Aisha Ibrahim Ɗorayi da kuma Malam Hassan, a lokacin da su ke tattunawa da filin inda ranka da ake gabatarwa a tashar Freedom Radio da ke Kano.Cigaba
Ya kara da cewa yayin bincike, mutumin ya furta cewa ya yiwa sama da mata 40 fyade a shekara guda, cikinsu har da yara, da matan aure, har da wata tsohuwar ‘yar shekaru 80.Cigaba
Sakin nasu yazo ne bayan umarnin da gwamnatin tarayya ta bawa Jihohi, kan su rage Cunkoso a gidajen gyaran da’ar, saboda annobar Coronavirus.Cigaba
Yace makasudin killace almajiran gabanin mikasu jihohinsu na asali, shine tabbatar da cewar suna cikin koshin lafiya, inda wadanda yan asalin jihar Kano ne daga cikinsu, za’a mikasu ga iyayensu.Cigaba
Kwamishinan lafiya na jihar Aminu Tsanyawa ne sanar da haka ga manema labarai jiya Alkhamin a birnin Kano.Cigaba
Shi ma wani da ya jagoranci fiye da mutane 200 sallar Juma’a a garin Garun Ali, Malam Ado Gambo, ya bayyana cewa bai san da dokar ba gaba daya don haka ya nemi a yi masa afuwa.Cigaba