Ministan aikin gona da raya karkara, Sabo Muhammad Nanono, ya sanar da haka a Abuja a wajen taron manema labarai na ministoci, gabannin bikin ranar abinci ta duniya.Cigaba
Marigarayin ya yiwa gwamnatin jihar Jigawa aiki tsakanin watan Fabrairun 1992 zuwa Fabrairun 1994 a matsayin kwamishinan lafiya, daga baya kuma ya zama sakataren gwamnatin jiha a karkashin mulkin tsohon gwamna Ali Sa’adu Birninkudu.Cigaba