Majalisar Tarayya ta bukaci Rundunar Sojin Najeriya ta bi mayakan Boko Haram har maboyarsu ta ragargaje su. Majalisar Wakilia ta yi kiran ne tana kuma mai neman Gwamnatin Tarayya ta sauya salon yakinta ta kuma magance hare-haren Boko Haram da ake samu a Maiduguri, Jihar Borno. Ta yi kiran ne Continue reading
Mukaddashin daraktan yada labarai na Operation Sahel Sanity, Bernard Onyeuko, ya sanar da haka yayin taron manema labarai a sansanin soji na musamman dake Faskari a jihar Katsina.Continue reading
Jagoran yada labaran ayyukan tsaro, John Enenche, cikin wata sanarwa da ya fitar yau a Abuja yace anyi luguden wuta ranar 7 ga watan Yunin da muke ciki, a cigaba da yakin sama da ake gudanarwa karkashin shirin operation accord.Continue reading
Dan majalissar dake wakiltar mazabun Gusau da Tsafe a majalisar wakilai ta Najeriya Alhaji Kabiru Mai-palace yace zai yi duk wata mai iyuwa wajen samar da tsaro da kuma yaki da rashin aikin yi a mazabunsa. Mai-palace wanda daya ne daga cikin ya’ayan jam’iyyar PDP mai adawa ya bayyana hakan ne ga manema labarai a […]Continue reading
Gwamnan Jihar Zamfara Bello Matawalle zai gana da masana akan tsaro a kasar Dubai, da ke hadadiyyar daular larabawa, don tattaunawa akan hanyoyin magance rashi tsaro a jihar. Gwamnan wanda ya tafi kasar Saudiyya domin yin Umrah a jiya lahadi, 16 ga watan Yuni shekara 2019, ya bayyana haka cikin wata sanarwa da ya fitar […]Continue reading