Labarai

Rahotanni sun ce akalla mutane 100 sun mutu sakamakon barkewar Cutar Sankarau a jihar Jigawa

Rahotanni sun ce akalla mutane100 sun mutu sakamakon barkewar Cutar Sankarau a Jihar Jigawa, kuma galibin wadanda lamarin ya shafa yara ne ’yan kasa da shekara 11. Bayanai sun ce tun a watan da ya gabata aka samu bullar cutar a Jihar, sannan ta fi kamari ne a tsakanin Kananan Hukomin Jihar da Continue reading
Labarai

Kungiyar CAN ta gargadi jam’iyyun siyasa da su guji hada yan takarkarun shugaban kasa musulmi da musulmi ko kirista da kirista a zaben 2023

Kungiyar kiristoci ta kasa CAN ta gargadi jam’iyyun siyasa da su guji hada yan takarkarun shugaban kasa musulmi da musulmi ko kirista da kirsata azaben badi. Sakataren kungiyar na kasa Barrister Joseph Bade Daramola, ya bayyana haka  a birnin tarayya Abuja, cewa hakan barazana ne zaman Continue reading
Labarai

Akalla gwamnonin Arewa 11 suka yi wani zama dan fitar da mataimakin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC

Akalla gwamnonin arewa ne 11 suka yi wani zama da dan takarar shugabankasa na jam’iyyar APC . Taron wanda akayi da nufin zakulo wanda zai yi takarar mataimakin shugaban kasa a zaben 2023. A matsayinsa na dan kudancin kasar nan ana sa ran zai dauki wanda zai masa mataimaki daga arewa. Continue reading
Labarai

Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ta kama wani matashi dan shekara 18 bisa zargin kashe wata mata mai shayarwa da danta a wani kauye

Rundunar ‘yan sanda a jihar Adamawa ta kama wani matashi dan shekara 18 bisa zargin kashe wata mata mai shayarwa da danta a kauyen Sabon-Layi da ke karamar hukumar Lamurde a jihar. Kakakin Rundunar, Suleiman Nguroje, wanda ya tabbatar da kamen a wata sanarwa da ya fitar jiya a Yola, babban Continue reading
Labarai

Hukumar INEC ta gargadi jam’iyyun siyasa cewa za ta rufe karbar sunayen ‘yan takara na zaben 2023

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, ta gargadi jam’iyyun siyasa cewa za ta rufe shafin ta internet da ake dora sunayen ‘yan takara a zaben 2023 da karfe 6 na yammacin ranar 17 ga watan Yuni domin zabukan kasa da kuma karfe 6 na yamma ranar 15 ga watan Yuli domin zaben jihohi. […]Continue reading
Labarai

Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranar Litinin mai zuwa a matsayin ranar hutu domin murnar Ranar Dimokuradiyya ta bana

Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Litinin mai zuwa a matsayin ranar hutu domin murnar ranar dimokuradiyya ta bana. Babban sakataren ma’aikatar harkokin cikin gida, Dr Shuaib Belgore, ne ya bayyana hakan a wata sanarwa jiya a Abuja. A cewarsa, ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola, wanda Continue reading