Gwamna Uba Sani ya yi alkawarin ceto dukkan daliban da aka yi garkuwa da su a garin Kuriga
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya yi alkawarin ceto dukkan daliban da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su a garin Kuriga da ke karamar hukumar Chikun a jiya Alhamis.A ziyarar da!-->…
Read More...
Read More...