Yayi bayanin cewa basussukan da aka karbo na daga cikin korafe-korafe 114 na fararen hula da hukumar ta yi aiki akai tsakanin watan Janairu zuwa Yunin bana. Read More...
Wanda ake zargin ya sanar da haka lokacin da yake amsa tambayoyin yan jarida lokacin da kwamishinan yansandan jihar Zamfara ya gabatar da shi a helkwatar rundunar dake Gusa a jiya. Read More...
A cewar ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika, an haramtawa dukkan hadiman manyan mutane zuwa filayen jiragen sama, matukar ba iyayen gidansu ne za suyi tafiya ba. Read More...
Hukumar DSS ta gayyaci shugaban hukumar EFCC Ibrahim Magu don ya amsa tambayoyi.
Wannan na zuwa kwanaki kadan bayan da babban mai Shari'a na kasa Abubakar Malami ya zargi Hukumar!-->!-->!-->… Read More...
A cewar wata majiya wacce ta shaida lamarin da idonta, wadanda hatsarin ya rutsa da su mambobin wata coci ce a garin Ijaha dake yankin karamar hukumar Makurdi, wadanda ke kan hanyarsu… Read More...
Matawalle ya fadi haka daidai lokacin da ake ta tofa albarkacin bakuna akan ingancin hanyoyin da ake bi wajen magance matsalar tsaro da ta ki ci, ta ki cinyewa a Arewa maso Yamma. Read More...
Kamfanin simitin BUA, daya daga cikin manyan kamfanonin siminti a Afirka ta Yamma, ya shirya assasa wani katafaren kamfanin simiti da kamfanin samar da wutar lantarki a kananan!-->… Read More...
Wannan yana cikin Doka Mai Namba 5 na shekarar 2020 da Babban Alkalin Jiha, kuma shugaban Majalisar Hukumar Shari’a Hon Aminu Sabo Ringim, ya sanyawa hannun. Read More...