Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Sawaba FM
  • Page 28

Author

Sawaba FM 433 posts 1 comments

Our focus is to educate, entertain, inform and enlighten the populace, investigate for truth as a credible source of information.

Jigawa

Wasu Ƴan Sanda Sunyi Aika-Aika Har An Rasa Rai a Jigawa

Sawaba FM Feb 23, 2020 0
Rundunar yan sandan jiharnan ta tabbatar da bige wata mata mai suna Hauwa Danladi Turis, da wasu mutane 4, wanda jami'anta sukayi da motor rundunar, da yayi sanadi rasa ranta, tare da…
Read More...
Tsaro

EFCC Ta Kama Dan Wani Gwamna

Sawaba FM Feb 21, 2020 0
Hukumar da ke yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zakon kasa EFCC tace ta kama dan gidan tsohon gwamnan jihar Kogi marigayi Abubakar Audu, wato Muhammad Audu. Mukaddashin mai…
Read More...
Addini

Tsauraran Hukuncin Da Ya Kamata Buhari Ya Dauka Kan Gwamnonin Arewa – Sultan

Sawaba FM Feb 21, 2020 0
Mai martaba sarkin musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar yayi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya dauki mataki kan gwamnonin da suka gaza dakile matsalolin al’umarsu, da suka hadar da…
Read More...
Jigawa

Kwastam Zata Fara Rufe Shagunan Dake Sayar Da Shinkafar Waje A Kano Da Jigawa

Sawaba FM Feb 19, 2020 0
Hukumar dake yaki da Fasakwauri ta Kasawato Kwastam ta shirya tsaf domin kulle  duk wani shagon da aka kama ya sayar da shinkafar kasar waje da sauran abubuwan da gwannatin kasar nan…
Read More...
Addini

Jawabin Sarkin Kano Kan Matsalolin Arewa Da Suka Jawo Cece-Kuce

Sawaba FM Feb 19, 2020 0
Mai Martaba Sarkin Kano, Mallam Muhammadu Sanusina II yace ‘yan Arewana daf da ruguza kawunansu matukar suka kasa magance dumbin matsalolin dake fuskantarsu. Sarki Sanusi wanda yayi…
Read More...
Labarai

Shawarar Da Yan Majalisa Suka Bawa Shugaba Buhari Don Shawokan Matsalar Tsaro

Sawaba FM Feb 4, 2020 0
Shugaba Muhammadu Buhari ya tattauna da shawagabannin majalisar dokoki kan kalubalen da Najeriya ke fusanta kan al'amuran tsaro jiya, a Abuja. Yayinda suka amince da cewa za suyi…
Read More...
Labarai

Nijeriya Ta Dauki Matakin Rigakafi Kan Cutar Corona Virus

Sawaba FM Jan 29, 2020 0
Gwamnatin tarayya tace tana iyakokarinta dan ganin ta dakatar da yaduwar zazzabin cutar Lassa, wanda ya watsu a sassa daban-daban da ke fadin kasar nan tun shigowar wannan shekarar ta…
Read More...
Labarai

Yadda Ta Kaya A Wurin Taron Karawa Juna Sani Wanda NUJ Da NITDA Suka Shirya A Jigawa

Sawaba FM Jan 28, 2020 0
Shugaban kungiyar ‘yan jarida ta kasa reshen jihar jigawa Alhaji Sunusi Hussaini Madobi ya bayyana makasudin taron nasu da nufin wayar da kan abokan aiki dangane da matsalolin da…
Read More...
Al'ajabi

Mai Dokar Bacci: Dansanda Da Wani Sun Shiga Hannu Bayan Aikata Laifi

Sawaba FM Nov 12, 2019 0
Hukumar da ke hana sha da fataucin miyagun kwayoyi NDLEA, reshen jihar Yobe, tace ta kama jam’in dan sanda da kuma wani mai safarar miyagun kwayoyi wadanda aka boye sunan su, bisa kama…
Read More...
Jigawa

Fannoni biyu da suka samu kaso mafi yawa a kasafin kuɗin Jigawa 2019

Sawaba FM Nov 6, 2019 0
Gwamna Muhammad Badru Abubakar ya gabatar da kudirin dokar kasafin kudin shekara mai zuwa na sama da Naira miliyan dubu dari da hamsin da biyu da miliyan dari tara ga Majalisar dokokin…
Read More...
Previous 1 … 26 27 28 29 30 … 44 Next

Latest News

Ya Kamata A Kyautata Rayuwar Talaka Bayan Cire Tallafin Mai…

An Kama Mai Safarar Bindigogi A Tashar Mota A Zariya

Alƙawarin Atiku Na Dawo da Tallafin Mai Ya Jawo Muhawara A…

Tun da Na Zama Gwamnan Kaduna Ban Karɓi Bashin Sisin Kobo…

Prev Next 1 of 1,768
Popular Topics
  • Labarai6414
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

Ya Kamata A Kyautata Rayuwar Talaka Bayan Cire Tallafin…

An Kama Mai Safarar Bindigogi A Tashar…

22 hours ago

Alƙawarin Atiku Na Dawo da Tallafin Mai…

22 hours ago

Tun da Na Zama Gwamnan Kaduna Ban Karɓi…

22 hours ago
Prev Next 1 of 1,768

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

Ya Kamata A Kyautata Rayuwar Talaka Bayan Cire Tallafin Mai…

An Kama Mai Safarar Bindigogi A Tashar Mota A Zariya

Alƙawarin Atiku Na Dawo da Tallafin Mai Ya Jawo Muhawara A…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.