Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Umar Muhammad
  • Page 17

Author

Umar Muhammad 2387 posts 0 comments

Jigawa

Gwamnatin jihar Jigawa ta kaddamar da hakumar kare makarantu da cibiyoyin gwamnati

Umar Muhammad Mar 8, 2025 0
A wani yunkuri na tabbatar da tsaro a makarantun jihar Jigawa, gwamnatin Umar Namadi ta kaddamar da hakumar kare makarantu da cibiyoyin gwamnati. Sawaba radio ta bayar da rahotan…
Read More...
Labarai

Ministar mata ta ce za ta sasanta rikicin dakatar da Sanata Natasha

Umar Muhammad Mar 8, 2025 0
Ministar al'amuran mata da walwalar jama'a ta Najeriya, Imaan Suleiman ta ce a shirye take ta shiga domin sasanta rikicin dakatar da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan mai wakiltar Kogi ta…
Read More...
Labarai

Jam’iyyar PDP ta yi allawadai da dakatar da Sanata Natasha daga majalisar dattawa

Umar Muhammad Mar 7, 2025 0
Babbar jam'iyyar adawa ta Najeriya, PDP ta yi allawadai da dakatar da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan daga majalisar dattawa bayan zargin shugaban majalisar, Sanata Godswill Akpabio da…
Read More...
Labarai

Za a harbe mutumin da ya kashe iyayen budurwarsa a Amurka

Umar Muhammad Mar 7, 2025 0
Za a zartar da hukuncin kisa ta hanyar harbi da bindiga kan wani mutu da ake tsare da shi a wani gidan yari da ke jihar South Carolina ta Amurka, bayan samun shi da laifin kashe iyayen…
Read More...
Labarai

Hukumar FBI ta kama wani soja a Amurka bisa zargin sayar da bayanan sirri ga China

Umar Muhammad Mar 7, 2025 0
Hukumar FBI ta kama wani soja a Amurka bisa zargin sayar da bayanan sirri ga wasu mutane a China, kamar yadda Ma’aikatar Shari’a ta kasar ta bayyana. Sojan mai suna Jian Zhao, wanda…
Read More...
Labarai

An fitar da sunayen mutane da kungiyoyi 17 da ake zargi da daukar nauyin ta’addanci a Najeriya

Umar Muhammad Mar 7, 2025 0
Kwamitin Hukunta Wadanda Ke Da Alaka da Ta’addanci a Najeriya ya fitar da sunayen mutane da kungiyoyi 17 da ake zargi da daukar nauyin ta’addanci. Sunayen sun hada da Simon Ekpa, da…
Read More...
Labarai

Sanata Natasha Uduaghan za ta shigar da kara kan dakatarwar da Majalisar Dattawa ta yi mata

Umar Muhammad Mar 7, 2025 0
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan daga yankin Kogi ta bayyana aniyarta ta shigar da kara kan dakatarwar da Majalisar Dattawa ta yi mata na tsawon watanni shida, sakamakon sabanin da ta…
Read More...
Labarai

An gabatar da ƙudirin da zai ƙwace wa INEC ikon yi wa jam’iyyun siyasa rajista ga Majalisar…

Umar Muhammad Mar 7, 2025 0
Majalisar Wakilan Najeriya ta gabatar da wani ƙudirin da zai ƙwace wa hukumar zaɓen ƙasar ikonta na yi wa jam'iyyun siyasar ƙasar rajista da kula da ƙa'idojin jam'iyyun. ƙudurin -…
Read More...
Labarai

Jami’an hukumar EFCC sun gayyaci tsohuwar ministar matan Najeriya

Umar Muhammad Mar 7, 2025 0
Jami'an hukumar EFCC, mai yaƙi da cin hanci da Rashawa a Najeriya sun gayyaci tsohuwar ministar matan ƙasar, Uju Kennedy-Ohanenye domin amsa tambayoyi. Kafofin yaɗa labaran Najeriya…
Read More...
Labarai

Majalisar Dokokin Legas ta sake zaɓen Obasa a matsayin kakakinta

Umar Muhammad Mar 3, 2025 0
Majalisar Dokokin Jihar Legas da ke kudancin Najeriya ta sake zaɓar Mudashiru Obasa a matsayin kakakinta bayan Mojisola Meranda ta yi murabus. Matakin na zuwa ne bayan makonnin da…
Read More...
Previous 1 … 15 16 17 18 19 … 239 Next

Latest News

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba da Ƙwazon…

Prev Next 1 of 1,742
Popular Topics
  • Labarai6312
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta…

1 week ago

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga…

1 week ago

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba…

1 week ago
Prev Next 1 of 1,742

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.