Browsing Category
Addini
Sama da mayakan Boko Haram 82 ne suke mutu a wani rikicin kabilanci da ya barke tsakanin mayakan
Akalla mayakan Boko Haram 82 ne aka kashe a wani rikicin cikin gida mai alaka da kabilanci da ya barke tsakanin mayakan.
Lamarin ya faru ne a karamar hukumar Kukawa ta jihar Borno.
!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Davido ya goge faifan bidiyon wakar Logos Olori, bayan ya fuskanci tsangwama a yanar gizo
Tauraron mawakin Najeriya, David Adeleke, wanda aka fi sani da Davido, ya goge faifan bidiyon waka mai cike da ce-ce-ku-ce na takwaransa, Logos Olori, bayan ya fuskanci tsangwama a!-->…
Read More...
Read More...
Sharuɗɗan belin Dakta Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi
Sharuɗɗan belin da aka ba fitaccen malamin addinin musuluncin nan na jihar Bauchi kuma babban limamin masallacin Juma’a na Dutsen Tanshi, Dakta Idris Abdulaziz, ya hana a sake shi daga!-->…
Read More...
Read More...
Sarkin Musulmai ya umurci a fara duban jinjirin watan Al-Muharram
Mai alfarma Sarkin Musulmai Sa’ad Abubakar III, a jiya ya umurci al’ummar Musulmi da su fara duban jinjirin watan Al-Muharram daga yau Litinin.
Sarkin Musulmi, wanda kuma shi ne!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Manoma sun gudanar da addu’o’i saboda rashin samun ruwan sama
Kamfanin Dillancin Labarai Kasa NAN ya bayar da rahoton cewa, manoman da galibinsu suke zaune a yankunan arewaci da tsakiyar jihar Borno, sune wadanda karancin ruwan yafi shafa a halin!-->…
Read More...
Read More...
Governor Bala Mohammed distributed 300 Saudi Riyals to each of the more than 3,000 Bauchi pilgrims
Governor Bala Mohammed of Bauchi State has distributed 300 Saudi Riyals to each of the more than 3,000 Bauchi pilgrims in the holy land of Mecca.
This is contained in a statement!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta bukaci hadin kan shugabannin Arewa domin dakile matsalar tsaro
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya bukaci shugabannin arewa da su marawa kokarin gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu baya domin dakile matsalolin tsaro.
Shettima yayi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar Kiristoci CAN tayi tir da kisan da wasu masu tsattsauran ra’ayin suka yi wa wani…
Kungiyar Kiristocin ta Kasa CAN ta fitar da wata sanarwa a jiya, inda take tir da kisan da wasu masu tsattsauran ra'ayin suka yi wa wani Musulmi a Sakkwato mai suna Usman Buda.
A!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Shugaban rundunar dakarun RSF ya sanar da tsagaita wuta domin bukukuwan sallah
Shugaban rundunar dakarun RSF ya sanar da tsagaita wuta da za ta fara aiki domin bukukuwan babbar sallar Idi da za a fara ranar Laraba.
An bayar da sanarwar dakatar da rikicin ne a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sama da mutane Milyan 2 ne suka isa kasar Saudiya domin gudanar da aikin Hajjin bana
Sama da mutane Milyan 2 daga sassan kasashe na duniya ne suka isa kasar Saudiya domin gudanar da aikin Hajjin bana,inda suka fara hawan Arfa a yau daya daga cikin muhimman!-->…
Read More...
Read More...