Browsing Category
Addini
Dalilan da yasa tawagar lauyoyin da ke wakiltar Sheikh Abduljabbar Kabara suka janye wakilcin su
Tawagar lauyoyin da ke wakiltar Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara a shari’ar sabo da ake yiwa malamin, sun janye wakilcin su.
Lauyoyin da Haruna Magashi ke jagoranta, sun nemi su!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Dalilan da yasa kotu ta umarci da a yiwa Abduljabbar Sheikh Nasir Kabara gwajin kwakwalwa
Wata kotun musulunci da ke shari'ar Malamin addinin nan Abduljabbar Sheikh Nasir Kabara ta umarci a yi masa gwajin kwakwalwa da na kunne a wani zaman cigaban shari'ar da ake yi masa a!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar leken asiri ta kasa ta musanta cewa tana rike da fasfunan Sheikh El-Zakzaky da matarsa
Hukumar leken asiri ta kasa ta musanta cewa tana rike da fasfunan Sheikh Ibrahim El-Zakzaky da matarsa, Zeenat.
Hakan na kunshe ne cikin sakon martanin hukumar zuwa ga malamin da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Mutum 3 ne suka mutu yayin da wasu 50 suka jikkata bayan wani bam ya tashi yayin da yan Shi’a…
Akalla mutane uku sun mutu yayin da wasu 50 suka jikkata bayan wani bam ya tashi a cikin jerin gwanon 'yan Shi'a yayin da suke tattaki a tsakiyar Pakistan.
An tsaurara tsaro a yau!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An ɗage sauraron ƙarar Sheik Abduljabbar Nasiru Kabara zuwa 2 ga Satumba
Kamar yadda jaridar BBCHausa ta ruwaito, tace "kotu a jihar Kano da ake arewa maso yammacin Najeriya ta ɗage sauraron ƙarar Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara zuwa 2 ga Satumban 2021.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar Hisbah ta damke wasu mutane biyar ‘yan luwadi a Kano
Hukumar ta Hisbah ta jihar Kano ta kama wasu mutane biyar da ake zargi da luwaɗi a unguwar Sheka Barde a karamar hukumar Kumbotso ta cikin gari.
Kamar yadda majiyar mu ta ruwaito,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yadda ‘yan sanda suka cafke wata mata ‘yar shekara 20 bisa zargin ta da yunkurin kashe kanta
Rundunar ‘yan sanda reshen jihar Jigawa ta cafke wata mata ‘yar shekara 20 mai suna Dausiya Isyaku bisa zargin ta da yunkurin kashe kanta.
Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
za a yanke hukunci kan shari’ar Zakzaky da matarsa 28 ga watan Yuli
Daya daga jikin manyan kotun jihar Kaduna ta sanya ranar 28 ga wannan watan na Yuli don yanke hukunci kan shari’ar da ake yi wa Sheikh Ibrahim Zakzaky da matar sa, Malama Zinat.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
‘Yan sandan Isra‘ila sun sake kutsa kai masallacin Al-Aqsa inda Musulmi ke ibadar watan Ramadan
Rahotannin da Sawaba FM ke samu daga gidan talabijin na Aljazeera, na cewa a wannan Litinin ‘yan sandan Isra‘ila sun sake kutsa kai masallacin Al-Aqsa inda Musulmi Falasdinawa ke!-->…
Read More...
Read More...
Wayanda suka yi Umara a watan Ramadan sunkai adadin mutum miliyan uku duk da Korona
Mutum fiye da miliyan uku ne suka gudanar da aikin Umara a Masallacin Harami a cikin watan Ramadan, a cewar wasu alƙaluma da shafin Haramain Sharifain ya wallafa.
Miliyoyin Musumai!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...