Browsing Category
Addini
Dan majalisa mai wakiltar mazabar Kaga da Magumeri da Gubio a majalisar wakilai ya raba kayan abinci…
Dan majalisa mai wakiltar mazabar Kaga da Magumeri da Gubio a majalisar wakilai ta kasa Usman Zannah, ya raba kayan abinci ga iyalai 5,000 domin rage wahalhalun da ake fuskanta a!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Yobe zata ciyar da musulmi masu karamin karfi da mabukata dubu 16,800
Gwamnatin jihar Yobe ta ce musulmi masu karamin karfi da mabukata dubu 16 da dari 800 ne za su ci gajiyar shirin buda baki a cikin watan Ramadan.
Kwamishinan al’amuran Addini na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An amince da takardar neman sayen karin kayan abinci domin ciyarwar buda baki a jihar Jigawa
A daidai lokacin da gwamnatin jihar Jigawa ta kuduri aniyar rage wahalhalun da al'ummar jihar nan ke fuskanta sakamakon karin farashin kayan abinci, majalisar zartaswar jiha ta amince!-->…
Read More...
Read More...
RAMADAN: Gwamnatin jihar Katsina ta ware ₦10Bn domin tallafawa marasa galihu
Gwamnatin jihar Katsina ta ce ta ware naira biliyan 10 domin siyan hatsi don tallafawa marasa galihu a cikin watan Ramadan.
Gwamnan jihar Dikko Umar Radda ne ya bayyana hakan a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa zata ciyar da mutane 171,900 a kowace rana cikin watan Ramadana
Gwamnatin jihar jigawa tace zata ciyar da akalla mutane dubu 171 da 900 a kowace rana cikin watan ramadana mai kamawa.
Gwamna Mallam Umar Namadi ya bayyana haka yayin kaddamar da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa zata samar da Karin makarantun islamiyyu guda 150
Zulkiflu Abdullahi Dagu
Gwamnatin jihar Jigawa zata samar da Karin makarantun islamiyyu guda 150 domin karantar da Fulani makiyaya
Sakatariyar gudanarwa ta hukumar llmin Ya’Yan!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar kiristoci ta ce illar tabarbarewar tattalin arziki ba abu ne da talakawa zasu iya jurewa ba
Kungiyar kiristoci ta Najeriya CAN ta ce illar tabarbarewar tattalin arziki da ake fama da ita a kasar na zama abin da ba zai iya jurewa ga talakawan Najeriya ba.
Kungiyar a jihohin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar Alhazai ta sanar da ₦4.679M a matsayin farashi aikin hajjin shekarar 2024
Shugaban Hukumar, Malam Jalal Arabi ya ce ana bukatar maniyyatan da suka fito daga yankin Kudancin Najeriya su biya miliyan 4 da dubu 899 a matsayin kudin aikin Hajji, yayin da wadanda!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar jin dadin Alhazai zata gudanar da bita ga sabbin jamianta na kananan hukumomi
Hukumar jin dadin Alhazai ta jihar Jigawa zata gudanar da taron bitar sanin makamar aiki ga sabbin jamianta na kananan hukumomi wato center officers.
Hakan na kunshe ne a wata!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kama wani da ake zargi da satar janareton masallacin Juma’a
Jami’an ‘yan sanda a jihar Kaduna sun kama wani da ake zargi da satar janareto mai amfani da hasken rana da batirinsa da ke samar da haske a masallacin Juma’a a garin Hunkuyi da ke!-->…
Read More...
Read More...