Browsing Category
Siyasa
Atiku Abubakar ya caccaki jam’iyyar (APC) kan matsalolin tattalin arzikin da Najeriya ke…
Yayin da Najeriya ke murnar cika shekaru 25 da komawa kan tafarkin dimokradiyya, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar, ya caccaki jam'iyyar (APC) kan!-->…
Read More...
Read More...
Kwamitin da aka kafa domin bincikar El-Rufa’i ya miƙa sakamako
Kwamitin da Majalisar dokokin jihar Kaduna ta kafa kan nazari game da kuɗaɗen da aka kashe a gwamnatin da ta gabata a jihar ya miƙa sakamakon bincikensa a yau.
Cikin shawarwarin!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Abdulaziz Yari ya samar da manyan motocin takin zamani 76 ga manoma a matsayin tallafi
Tsohon gwamnan Jihar Zamfara, Sanata Abdulaziz Yari, ya samar da manyan motocin takin zamani 76 da za a raba su ga manoma tare da zaftare kashi 50 cikin 100 na farashinsa a matsayin!-->…
Read More...
Read More...
A karon farko jam’iyyar ANC na dab da rasa rinjaye a majalisar dokokin a ƙasar Afirka ta Kudu
Sakamakon wani ɓangare na zaben ƴan majalisar dokokin ƙasar Afirka ta Kudu ya nuna cewa jam'iyyar ANC mai mulkin ƙasar tun a shekaru 30 da suka gabata, na dab da rasa rinjaye a!-->…
Read More...
Read More...
Akalla mutane 4,500 an kuma yi garkuwa da mutane 7,000 a karkashin mulkin Bola Tinubu
Wani bincike da kafafen yada labarai da kungiyoyi suka gudanar ya nuna cewa ayyukan ta’addanci sun hallaka akalla mutane dubu 4,500 yayin da aka yi garkuwa da mutane dubu 7 cikin!-->…
Read More...
Read More...
Mun cika alkawuran da muka dauka cikin watanni 12 – Bola Tinubu
Shugaba Bola Tinubu ya ce gwamnatin sa ta cika wasu alkawullan da ta dauka a cikin watanni 12 da suka gabata duk da cewa akwai wasu kalubale da ake fuskanta.
A cewar shugaban kasa,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An rantsar da sabbin kwamishinoni 8 da majalisar dokokin jihar Ribas ta tantance
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya rantsar da sabbin kwamishinoni takwas da majalisar dokokin jihar ta tantance ranar Talata.
An gudanar da bikin rantsar da sabbin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
“Bai kamata a zargi Bola Tinubu ba kan batun tabarbarewar tattalin arziki” –…
Yayin da ‘yan Najeriya ke fama da tsadar rayuwa da hauhawar farashin kayayyaki, Wani Mamba a jam’iyyar APC, Ismaeel Ahmed, ya wanke shugaban kasa Bola Tinubu, yana mai cewa bai!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan jihar Kano ya kaddamar da rabon tallafin Naira 50,000 ga mata 4,800
Gwamnan jihar Kano, Abba Yusuf Kabir ya kaddamar da rabon tallafin Naira 50,000 ga mata 4,800 da aka zabo guda 1 a fadin kananan hukumomi 44 na jihar.
Da yake jawabi yayin kaddamar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An ci gaba da ƙidayar kuri’u bayan kammala zaɓen shugaban kasa a jiya a ƙasar Chadi
An kammala zaɓen shugaban kasa a jiya a ƙasar Chadi da nufin kawo karshen mulkin soji na tsawon shekaru uku.
Hukumar zaɓe ta ƙasar (Ange) ta ce an samar da tsauraran matakai na hana!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...