Browsing Category
Siyasa
Ana ci gaba da kaɗa ƙuri’a a zaben shugaban kasar Chadi
An bayyana zaben a matsayin wani babban mataki da zai kawo karshen gwamnatin rikon kwarya ta kasar wadda ta kwashe shekaru uku.
An dai samu jinkiri wajen fara kada kuri'a, inda a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ministan Shari’a ya yi alkawarin sake duba dokar da ta haramta yunkurin kunar bakin wake a Najeriya
Babban Lauyan Tarayya kuma Ministan Shari’a, Lateef Fagbemi (SAN), ya yi alkawarin sake duba dokar da ta haramta yunkurin kunar bakin wake a kasar.
Ya yi alkawarin ne a lokacin da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Cibiyar ICAN ta karrama Gwamna Mallam Umar Namadi na Jihar Jigawa da lambar yabo
Cibiyar Kula da Akantoci ta kasa (ICAN) ta ba Gwamna Mallam Umar Namadi na Jihar Jigawa lambar yabo bisa la'akari da jajircewarsa na inganta gaskiya da rikon amana da shugabanci na!-->…
Read More...
Read More...
Abba Kabir Yusuf ya musanta korar masu aikin tsaftace titi a jihar Kano
Gwamna jihar kano Abba Kabir Yusuf ya musanta korar duk wasu masu aikin tsaftace titi da masu shara kamar yadda ake ta yadawa a sassa daban-daban na jihar.
Gwamnan na kano ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan Jihar Gombe ya yi kira ga sabbin zababbun shugabannin kananan hukumomi da su yi aiki tukuru
Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya yi kira ga sabbin zababbun shugabannin kananan hukumomi 11 da mataimakansu da kansiloli 114 da su yi aiki tukuru domin ci gaban!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnonin jahohin arewa sun bayyana damuwa bisa cigaba da karuwar rashin tsaro a shiyyar
Gwamnonin jahohin arewacin Najeriya sun bayyana damuwa bisa cigaba da karuwar matsalolin sace-sacen jama a, da rashin shigar yara makaranta rashin tsaro da sauran matsalolin da suke da!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar dokokin jihar Jigawa ta kafa kwamatin wucin gadi domin nazari kan dokar hukumar zabe
Majalisar dokokin jihar Jigawa ta kafa kwamatin wucin gadi domin nazari kan dokar hukumar zabe ta jiha da kuma dokar kananan hukumomi dan samar da mafita dangane dacewa ko rashin!-->…
Read More...
Read More...
Jam’iyyar PDP za ta gudanar da babban taronta a jihohi 25 domin zaben sabbin shugabanni
Jam’iyyar PDP za ta gudanar da babban taronta a jihohi 25 domin zaben sabbin shugabanni da sauran mambobin zartaswa.
Sakataren kungiyar na kasa Umar Bature ne ya bayyana hakan a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Daniel Bwala mai magana da yawun Atiku Abubakar ya caccaki Hukumar EFCC
Daniel Bwala mai magana da yawun dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar PDP a Zaben 2023, Atiku Abubakar ya caccaki Hukumar Yaƙi da yi wa Tattalin Arzikin Ƙasa Ta’annati (EFCC).
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Al’ummar Indiya sun fara kaɗa kuri’a a zaɓen da aka kasa gida bakwai cikin makonni shida
Al'ummar Indiya sun fara kaɗa kuri'a a zaɓen da aka kasa gida bakwai cikin makonni shida, inda kusan mutane biliyan ɗaya suka cancanci kaɗa ƙuri'a.
Jam'iyyar BJP mai mulki ƙarƙashin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...