Home Posts tagged Arewa
Addini Jigawa katsina Labarai Mayan Labarai Security

Tsauraran Hukuncin Da Ya Kamata Buhari Ya Dauka Kan Gwamnonin Arewa – Sultan

Mai martaba sarkin musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar yayi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya dauki mataki kan gwamnonin da suka gaza dakile matsalolin al’umarsu, da suka hadar da barace-barace, mace macen aure, shaye shaye da sauransu. Sarkin musulmin, yayi wannan kiran ne a yayin jawabin sa a matsayin  shugaban taron majalissun addinin musulunci […]Continue reading