Kafin hakan dai an bayyana cewa a ranar talata data gabata ne ministan yaki ya nemi afuwar majalissar saboda ya daga musu murya a zuwansa majalissar domin yin bayani kan shirin Gwamnatin tarayya na daukar mutane Dubu 774 a wani sabon tsarin da take kokarin farawa a fadin kasar nan.Cigaba
Cikin wasikar taya murna da kungiyar gwamnonin ta aike, mai dauke da kwanan watan 18 ga Mayun shekarar da muke ciki, dauke da sa hannun shugaban kungiyar kuma gwamnan jihar Ekiti Kayode Fayemi, sunce hakan ya zama wajibi, musamman duba da karyewar farashin mai da cutar corona tayi sanadi.Cigaba
Gwamnatin Najeriya ta ce nan da shekara ta 2023 za ta fara sarrafa sukari a cikin kasar. Babban sakataren ma’aiktar bunkasar sukari ta kasa Dr. Latiz Busari ya bayyana hakan a Abuja yayin da yake sanya hannu kan yarjejeniyar noman rake da kamfanonin BUA da kuma NETAFIM. Busari ya ce yarjejeniyar zata bunkasa harkokin kasuwancin […]Cigaba
Babban asibitin koyarwa na Gwamnatin tarayya dake jihar Katsina ya salami wasu ma’aikatansa 3 bayan da aka kama su da laifin karbar kudade a wajen marasa lafiya. A cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun shugaban sashin mulki na asibitin Abdurrahman Samaila ya rabawa manema labarai a jihat Katsina ta ce sallamar ma’aikatan su […]Cigaba