Kwamishinonin yada labarai Alh Isa Bajini Galadanci dana Kudi Alh. Abdulsamad Dasuki da na lafiya Dr. Ali Muhammad Inname sune suka yi ma manema labarai bayanin bayan taron na Majalisar.Cigaba
Bugu da kari Shugaba Buhari, ya amince da karin kudin hukumar na shekarar 2020 zuwa naira biliyan 7 da miliyan 5, sabanin naira biliyan 3 da yake a baya.Cigaba
Shirin yaki da zazzabin cizon sauro na jihar Jigawa ya shawarci al’umma dasu tabbatar da tsaftace muhallansu domin kare kai daga kamuwa da zazzabin cizon sauro na malaria. Jami’in kula da shirin na jiha Malam Bilya Haruna ya yi wannan kiran a bikin ranar yaki da malaria ta bana. Yace tsaftar mahalli da share kwatoci […]Cigaba
Shugaban Hukumar ilimi matakin farko na Jiha, Alhaji Salisu Muhammad Birniwa wanda ya bada wannan shawara, ya ce an bullo da shirin ne domin cike gibin karatun dalibai sakamakon zama a gida saboda rufe makarantu da aka yi sakamakon cutar corona.
Cigaba
Ministan labarai da al’adu, Alhaji Lai Muhammad, wanda daya ne daga cikin membobin kwamitin ya karyata labarin da ake yadawar.Cigaba
Babban alkalin Jihar Katsina, Mai shari’a Musa Abubakar Danladi, ya bayar da umarnin sakin fursunoni 185 daga gidajan yarin da ke fadin jihar, wani bangare na dakile yaduwar cutar COVID19 wajan ragewa cunkosan jama’a. Cikin sanarawar da bababan magatakardar jihar Katsina, Alhaji Kabir Shu’aibu ya sanyawa hannu kuma ya rabawa manema labarai a jihar katsina, […]Cigaba
Shugaban rundunar kar ta kwana kan yaki da cutar, kuma kwamishinan lafiya na jihar Dr. Abba Zakari, shine ya bayyan hakan cikin wata sanarwa da ya fitar a Dutse.Cigaba
Najeriya ta jima tana fama da zazzabin Lassa, wanda ya yanzu ya zamo annoba. Kusan kowace shekara ana samun barkewar zazzabin.Cigaba
Kamar yadda sabbin alakuman da cibiyar ta NCDC ta saki suka nuna, mutane 7 cikin sabbin wadanda suka kamu, suna Lagos, yayin da sauran ukun suke babban birnin tarayya.Cigaba
A yayinda aka sanya dokar hana fita a wasu yankunan kasar a kokarin da ake na hana yaduwar cutar coronavirus, an gano titunan Abuja, Babban Birnin Tarayyar Najeriya sun zama tamkar kufai, inda ko ina ya zama wayam babu mutane. Hakan ta kasance ne a ranar Talata,31 ga watan Maris, bayan dokar da shugaban kasa […]Cigaba