Bayan da jihohin Arewa suka cimma matsaya akan dakatar da al'amarin Almajirci a yankin, ta hanyar mayar da kowanne Almajiri garin da ya fito, yanzu haka jihar Jigawa ta karbi irin… Read More...
Sai dai an samu bambancin lissafi idan aka kwatanta da alƙaluman da hukumar NCDC ta bayyana na masu ɗauke da cutar, hukumar a daren jiya ta ce, tana da labarin mutane 7 ne kacal dake da… Read More...
An samu masu ƙarin masu Korona a Jigawa Gwamna Badaru Muhammad ya dauki Sabbin matakai. Ga kadan daga cikin jawabinsa a Daren Yau.
1- Sakamakon samun sabbin masu ɗauke da cutar!-->!-->!-->… Read More...
Shirin yaki da zazzabin cizon sauro na jihar Jigawa ya
shawarci al’umma dasu tabbatar da tsaftace muhallansu domin kare kai daga
kamuwa da zazzabin cizon sauro na malaria.
Jami’in!-->!-->!-->… Read More...
Shugaban kwamatin yaki da cutar na jihar kuma kwamishinan lafiya Dtr. Abba Zakar, shine ya sanar da hakan ga manema labarai a jiya talata a birnin Dutse. Read More...