Labarai

Kimanin malaman makaranta 900 ne suka yi ritaya daga watan Janairun 2022 zuwa wannan watan Mayun a jihar Jigawa

Kimanin malaman makaranta 900 ne suka yi ritaya daga watan Janairun 2022 zuwa wannan watan da muke ciki anan jihar Jigawa. Hakanne yasa gwamnatin jihar ta amince da cike gibin malaman da wadanda suke cikin shirin J-Teach.Continue reading
Labarai

Wasu ‘yan bindiga sun kashe ‘yan kungiyar ‘yan banga hudu a Awka, babban birnin jihar Anambra

Wasu ‘yan bindiga sun kashe ‘yan kungiyar ‘yan banga hudu a Awka, babban birnin jihar Anambra. Lamarin ya faru ne da misalin karfe 4 da rabi na yamma. Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Anambra, Tochukwu Ikenga, a wata sanarwa da ya fitar a yau, ya ce ‘yan sanda sun mayar da martani kan harin Continue reading
Labarai

Akalla ‘yan takarar jam’iyyar APC 104 ne ke fafatukar neman tikitin jam’iyyar na neman kujeru 30 a majalisar dokokin jihar Jigawa

akalla ‘yan APC 104 ne ke fafatukar neman tikitin jam’iyyar na neman kujeru 30 a majalisar dokokin jihar Jigawa. Shugaban jam’iyyar APC na jihar, Aminu Sani Gumel ne ya bayyana haka. Aminu Sani ya lura cewa, babu wata mace ko daya da ta nuna sha’awar kujerar majalisar dokokin jihar. Kamfanin Continue reading

Dawo da kimar Kano ce ta sa dole na koma NNPP – Shekarau

Sanata Ibrahim Shekarau ya karbi katin zama dan NNPP. Sanatan wanda aka zabe shi a matsayin sanata a karkashin jam’iyyar APC ya fice daga jam’iyyar ne biyo bayan rikici mai tsanani. Da yawa daga cikin magoya bayansa sun shaida yadda aka sauya shekar a fadar Mundubawa ta Ibrahim Shekarau. Tsohon Continue reading
Labarai

An kashe mutane biyar tare da kona gidaje a wata arangama da aka yi tsakanin ‘yan kasuwa da ‘yan achaba a birnin tarayya Abuja

Akalla mutane biyar ne aka ruwaito an kashe tare da kona gidaje a wata arangama da aka yi tsakanin ‘yan kasuwa da ‘yan achaba a unguwar Dei Dei da ke babban birnin tarayya Abuja. Wani mazaunin unguwar ya shaida wa manema labarai cewa, wani hatsarin da wani dan achaba ya yi, ya jawo tabarbarewar Continue reading