Browsing Category
Labarai
Dan Majalisa Ya Bayarda Tallafin Fam Din Jamb Ga Dalibai 200 A Jigawa
An gabatar da taron tallafawa Dalibai 200 da fam din Jamb a karamar hukumar Hadejia, wanda dan majalisar jiha mai wakiltar karamar hukumar Hadejia Barr. Abubakar Sadik Jallo ya!-->…
Read More...
Read More...
Wata Mata Ta Kashe Mijinta Har Lahira Akan Cajar Waya A Katsina
Wata matar aure yar shekara 17 mai suna Rabi Rabiu, ta kashe mijinta har lahira mai suna Shamsu Salisu a ranar Larabar da ta gabata a jihar Katsina, a lokacin da suke jayayya da juna!-->…
Read More...
Read More...
Shawarar Da Yan Majalisa Suka Bawa Shugaba Buhari Don Shawokan Matsalar Tsaro
Shugaba Muhammadu Buhari ya tattauna da shawagabannin majalisar dokoki kan kalubalen da Najeriya ke fusanta kan al'amuran tsaro jiya, a Abuja.
Yayinda suka amince da cewa za suyi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Nijeriya Ta Dauki Matakin Rigakafi Kan Cutar Corona Virus
Gwamnatin tarayya tace tana iyakokarinta dan ganin ta dakatar
da yaduwar zazzabin cutar Lassa, wanda ya watsu a sassa daban-daban da ke fadin
kasar nan tun shigowar wannan shekarar ta!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Ta Kaya A Wurin Taron Karawa Juna Sani Wanda NUJ Da NITDA Suka Shirya A Jigawa
Shugaban kungiyar ‘yan
jarida ta kasa reshen jihar jigawa Alhaji Sunusi Hussaini Madobi ya bayyana
makasudin taron nasu da nufin wayar da kan abokan aiki dangane da matsalolin da!-->…
Read More...
Read More...
Manyan Baki Sun Halarci Daurin Auren Ummahani ‘Yar Gidan Gwamna Muhammad Badaru Abubakar
Manyan baki daga sassan kasarnan sun halarci daurin auren
Ummahani, yar gidan Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Muhammad Badaru Abubakar.
Alhaji Mukhatar Abdullahi da Ummahani Badaru!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kori kananan likitoci 435 daga aiki saboda shiga haramtaccen yajin aiki a Kasar Zimbabwe
Gwamnatin Kasar Zimbabwe tace kawo yanzu ta kori kananan
likitoci 435 daga aiki a asibitocin gwamnati, saboda shiga haramtaccen yajin
aiki.
Likitocin na yajin aiki tun farkon watan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jihar Jigawa zata samar da kamfanin sarrafa takin zamani
Gwamnatin jihar Jigawa zata gina kamfanin sarrafa takin
zamani a wani bangare na kokarin habaka ayyukan gona a jiharnan.
Manajin Darakta na kamfanin samar da kayan gona na jihar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Mai Dokar Bacci: Dansanda Da Wani Sun Shiga Hannu Bayan Aikata Laifi
Hukumar da ke
hana sha da fataucin miyagun kwayoyi NDLEA, reshen jihar Yobe, tace ta kama
jam’in dan sanda da kuma wani mai safarar miyagun kwayoyi wadanda aka boye
sunan su, bisa kama!-->…
Read More...
Read More...
Fannoni biyu da suka samu kaso mafi yawa a kasafin kuɗin Jigawa 2019
Gwamna Muhammad Badru Abubakar ya gabatar da kudirin dokar kasafin kudin shekara mai zuwa na sama da Naira miliyan dubu dari da hamsin da biyu da miliyan dari tara ga Majalisar dokokin!-->…
Read More...
Read More...