Browsing Category
Siyasa
INEC ta ce nan ba da dadewa ba za ta dauki mataki kan dakatarwar da aka yi wa Hudu Ari
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ce nan ba da dadewa ba za ta dauki mataki kan dakatarwar da aka yi wa kwamishinan zabe na jihar Adamawa, Hudu Ari.
Kwamishinan yada!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Buhari bai hana shugaban ƙasa Bola Tinubu ya binciki jami’an gwamnatinsa ba
Mai magana da yawun Tsohon shugaban Kasa Muhammadu Buhari Malam Garba Shenu yace Buhari bai hana sabon shugaban ƙasar Bola Tinubu ya binciki jami'an gwamnatinsa da ministocin sa ba.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta sauya wa wasu filayen jiragen sama suna
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaba Bola Tinubu ta sauya wa wasu filayen jiragen sama na tarayya sunayen wasu fitattun ‘yan Najeriya.
Hakan ya fito ne a wata takarda da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Nima na amfana da filayen da gwamnatin Ganduje ta raba – Muhuyi Magaji
Awani cigaban kuma Shugaban Hukumar Korafe-korafen Jama’a da Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano, Muhuyi Rimingado, ya amince da cewa shi ma ya amfana da daya daga cikin filayen!-->…
Read More...
Read More...
Yakubu Dogara, ya yi kira ga Shugaba Bola Tinubu da ya bi diddigin barayin man fetur
Tsohon Kakakin Majalisar Wakilai, Yakubu Dogara, ya yi kira ga Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya bi diddigin barayin man fetur, tare da gurfanar da su a gaban kotu.
Da yake!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Al’ummar kasar Saliyo na kada kuri’a a babban zaben kasar
Al'ummar kasar Saliyo na kada kuri'a a babban zaben kasar bayan wani gangamin yakin neman zabe mai cike da tashin hankali.
A ranar Laraba, babbar jam’iyyar adawa ta yi zargin cewa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Shugaban kasa Bola Tinubu bayyana tallafin man fetur a matsayin damfara
Shugaban kasa Bola Tinubu ya bayyana tallafin man fetur a matsayin wata damfara da kuma tsarnaki dake shalatale kokarin ci gaban kasa, inda ya ce tallafin ta taimaki wasu kasashen waje!-->…
Read More...
Read More...
Shugaban kasar Amukar Joe Biden da takwaransa na India Naranda Modi sun gana
Shugaban kasar Amukar Joe Biden da takwaransa na India Naranda Modi sun gana tare.
Sun gana ne jim kadan bayan yin jawabin a wurin taron tallafawa kananan kasashe, da ake gudanarwa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kotu ta yi watsi da umarnin kama Amaechi da wasu mutane 5
Kotun daukaka kara da ke zamanta a garin Fatakwal na jihar Ribas ta janye sammacin kamu da wata babbar kotun jihar Ribas ta bayar a kan karar da gwamnatin jihar ta shigar kan tsohon!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin mu ba zata baiwa yan Jigawa kunya Ba – Umar Namadi
Gwamna jihar jigawa Mallam Umar Namadi yace gwamnatinsa ba zata baiwa alummar jihar kunya ba, kasancewar sune suka bata wannan dama
Ya bada wannan tabbacin ne a wajen bikin murnar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...