Browsing Category
Siyasa
Ka dena tarawa ‘yan Najeriya tulin bashi – Gargadin Obasanjo ga Buhari
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo, ya gargadi shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya daina karbar basussuka daga kasashe da hukumomin waje saboda gwamnatinsa tana tara basussuka ga!-->…
Read More...
Read More...
“Akwai bukatar a rika yin gwajin shan kwayoyi kafin a bawa mutane shaidar girmamawa”…
Tsohuwar Shugabar Hukumar Yaki da Masu Yiwa Tattalin Arzikin Kasa Zagon Kasa Misis Farida Waziri, ta ce akwai bukatar a rika yin gwajin shan kwayoyi kafin a bawa mutane shaidar!-->…
Read More...
Read More...
Dalilan da yasa na koma jam’iyyar APC, Femi Fani-Kayode
Tsohon ministan surufin jiragen sama, Femi Fani-Kayode ya koma jam'iyyar APC da ke mulki.
An gabatar da Fani-Kayode a gaban shugaban kasa Muhammadu Buhari a fadar gwamnati da ke!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar Karamar Hukumar Hadejia ta kaddamar da kwamitoci guda biyu domin inganta samar da kudaden…
Majalisar Karamar Hukumar Hadejia ta kaddamar da kwamitoci guda biyu domin inganta samar da kudaden shiga na cikin gida ga majalisar.
A jawabinsa wajen kaddamarwar, Shugaban!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar zartarwa ta jihar Jigawa ta amince da kwangilar naira biliyan 2 a ma’aikatar ilimi
Majalisar zartarwar jihar Jigawa ta amince da kwangilar kimanin naira biliyan biyu don aiwatar da ayyuka a ma'aikatar ilimi, kimiyya da fasaha.
Hakanan, majalisar ta amince da sama!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan Jihar Bauchi ya nada sabon Shugaban Ma’aikata na Jihar
Gwamnan Jihar Bauchi Sanata Bala Muhammad, ya nada Alhaji Yahuza Haruna, a matsayin sabon Shugaban Ma’aikata na Jihar.
Wannan na kunshe cikin wata sanarwa da kakakinsa Mukhtar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar Dokokin Jihar Kano tana tuhumar shugaban hukumar tara kudin shiga ta Jihar
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta gayyaci shugaban hukumar tara kudin shiga ta Jihar Alhaji Abdulrazak Salihi domin ya bayyana a gaban ta kan wasu aikace-aikacen hukumar.
Shugaban!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan jihar Bauchi ya tallafawa matasa da mata su 1000 da kayan sana’a da kudade
Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Muhammad, ya tallafawa matasa da mata su 1000 da kayan sana’a da kudade a kananan hukumomin ‘Bagoro da Tafawa Balewa dake jihar.
Gwamnan cikin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An daura auren dan gidan Gwamnan Jihar Jigawa, Abdurrahman Badaru Abubakar a jihar Kano
An daura auren dan gidan Gwamnan Jihar Jigawa, Abdurrahman Badaru Abubakar a jihar Kano.
Gwamna Badaru Abubakar ya samu tarbar mutane daga jam'iyyu daban-daban yayin daurin auren!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jam’iyar APC ta karyata zaben kananan hukumomin Jihar Jigawa
Shugaban Kwamatin Gudanar da Zabukan Shugabannin Jam’iyar APC na Kananan hukumomin Jihar Jigawa Alhaji Lawan Yunusu ta karyata zargin da ke cewa an gudanar da zabukan daban-daban a!-->…
Read More...
Read More...