Browsing Category
Siyasa
Babban mai shari’a na kasa yayi kiran gaggawa ga alkalin jihar Jigawa domin bada bahasi akan rikicin…
Babban mai shari’a na kasa, Justice Tanko Muhammad yayi kiran gaggawa ga alkalan Jihohin Rivers, Kebbi, Cross Rivers, Anambara, Jigawa da kuma jihar Imo, domin su bada!-->…
Read More...
Read More...
Jam’iyyar PDP zata zabi dan takararta na shugaban kasa daga yankin Arewa domin zaben 2023
Akwai kyakykyawan zaton cewa jam’iyyar PDP zata zabi dan takararta na shugaban kasa domin zaben 2023 daga Arewacin kasarnan, kasancewar masu ruwa da tsaki na shirin mika shugabancin!-->…
Read More...
Read More...
Wani Minista ya bukaci hukumomin dake yaki da rashawa da su kama Gwamna Samuel Ortom
Ministan ayyuka na musamman, Sanata George Akume, ya bukaci hukumomin dake yaki da rashawa da su kama Gwamna Samuel Ortom na jihar Benue.
George Akume, wanda tsohon gwamnan jihar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar Zartarwa ta Jihar Yobe ta amince da gina Cibiyar Keɓewa mai gadaje 200 a Asibitin Koyarwa…
Majalisar Zartarwa ta Jihar Yobe ta amince da gina Cibiyar Keɓewa mai gadaje 200 a Asibitin Koyarwa na Jami’ar Jihar Yobe da ke Damaturu a kan kuɗi Naira biliyan 7 da miliyan 22 da!-->…
Read More...
Read More...
“An yi nufin a kunyata gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari shi yasa aka kai hari NDA”,…
Mai Magana da yawun Shugaban Kasa Malam Garba Shehu, ya ce harin da aka kai a Kwalejin koyar da aikin soja ta NDA a Kaduna na iya zama siyasa da kuma nufin kunyata gwamnatin Shugaba!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar Dattawan Arewa ta bukaci a sake fasalin tsaron Najeriya tare da tsige Mai Bawa Shugaban…
Kungiyar Dattawan Arewa ta bukaci a sake fasalin tsaron kasar nan, tare da tsige Mai Bawa Shugaban Kasa Shawara a fannin Tsaro Major General Babagana Monguno Mai Ritaya, biyo bayan!-->…
Read More...
Read More...
An kwaci mata 19 yayin safarar su zuwa Nahiyar Turai a Jihar Jigawa
Hukumar Hana Safarar Mutane, ta Kasa NAPTIP ta ce tayi nasarar kubutar da wasu yan Mata 19 tare da kama mutane 4 da take zargi da fataucin mutane a nan Jihar Jigawa.
Shugaban!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An goge hotunan mata da ke kan allon talla a cikin birnin na Kabul na kasar Afghanistan
Kwanaki biyu bayan kwace Kabul fadar gwamnatin Afghanistan, kungiyar Taliban ya sanar da yin afuwa ga jami'an gwamnati, tare dayin kira gare su da su koma bakin aiki.
A filin jirgin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jam’iyar APC ta yi Allah wadai da matakin da Jam’iyar PDP ta dauka na shigar da ita kara kotu
Jam’iyar APC ta yi Allah wadai da matakin da Jam’iyar PDP ta dauka na shigar da Ita kara da kuma karan Shugaban Jam’iyar na Rikon Kwarya kuma Gwamnan Jihar Yobe Mai Mala Buni a gaban!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tarayya tace ta ba wa ‘yan kasuwa su dubu 25 tallafin kudi naira dubu 50-50
Gwamnatin Tarayya tace ta ba wa ‘yan kasuwa su dubu 25 tallafin kudi naira dubu 50-50 kowannensu, a wani bangare na shirinta na tallafin kudade ga kananan ‘yan kasuwa.
Darakta-Janar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...