Browsing Category
Siyasa
Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Mutuwar Tsohon Shugaban Ƙasar Egypt
Kafar yada labaran Talabijin ta kasar Masar ta bayyana cewa Tsohon Shugaban kasar ya rasu ne yayin da ake zaman kotu don sauraron kararsa da ake yi.
Read More...
Read More...
Tsaro: Gwamnan Jihar Zamfara Ya Tafi Neman Mafita A Dubai
Gwamnan Jihar Zamfara Bello Matawalle zai gana da masana akan tsaro a kasar Dubai, da ke hadadiyyar daular larabawa, don tattaunawa akan hanyoyin magance rashi tsaro a jihar.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Mataimakin Shugaban Jam’iyyar PDP ya rasu
Tsohon Mataimakin Shugaban Jam’iyyar PDP na Ƙasa, Sanata Babayo Garba Gamawa ya rasu.Ya rasu ne ranar Juma’a a Bauchi bayan wata gajeruwar rashin lafiya.
Mai magana da yawunsa,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kada Wani Ya Sake Kira Da Matar Shugaban ƙasa, Ku Kira Da First Lady -Aisha Buhari
Shekaru biyar bayan da Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ce babu wani abu mai kama da Ofishin Uwargidan Shugaban ƙasa a mulkinsa, sai ga shi a jiya Alhamis Aisha Buharin ta sanar da!-->…
Read More...
Read More...
Ta Leƙo Ta Koma Ga Wani Sanata, Kotun Ƙoli Ta Soke Zaɓensa
A ranar Juma’a ne Kotun Ƙoli ta soke zaɓen Sanata David Umaru, sanata mai wakiltar Mazaɓar Sanata ta Naija ta Gabas.
Kotun Ƙolin ta bayyana Mohammed Sani Musa a matsayin sahihin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Mawuyacin Halin Da Wata Sakandire Ke Ciki A Jigawa
Yanzu haka dai wata Makarantar gaba da Firamare dake Garin Gwaram mai suna GDJSS Gagaryaga Gwaram a sakamakon lalacewa da ajujuwan karatunsu suka yi . ga kuma yanayin da ake ciki na…
Read More...
Read More...
Aisha Buhari Tayi Nata Bikin Dimukuradiyyar Cikin Sabon Salo
A madadin sauran matan shugabanin Afrika biyar da suka zo don taya Najeriya da yan Najeriya murnar ranar dimokaradiyya, uwar gidan shugaban kasar Ghana Madam Rabecca Akufo Addo,ta ce…
Read More...
Read More...
Abin Da Yakama Ku Sani Kan Bikin Ranar Dimukuradiyya
Sai dai kuma a wani bangaren, wasu tsoffin 'ya'yan tsohuwar jam'iyyar NRC a jamhuriya ta uku, sun kalubalanci matakin mayar da 12 ga Yuni a matsayin ranar dimokradiyya'Ya'yan tsohuwar…
Read More...
Read More...
Har Yanzu Sarki Sunusi na Cikin Matsala, Za a Cigaba Da Bincikarsa Kan N3.4bn
Tun a wani lokaci a baya dai hukumar ta fara gudanar da bincike kan Sarkin na Kano amma daga bisa kurar ta lafa, sai dai a ‘yan baya-bayan nan bayan kammala zaben 2019 na Kano wanda…
Read More...
Read More...
Sanata Ahmed Lawan ya Zama Angon Majalisar Dattijai
An zaɓi Sanata Ahmed Lawan a matsayin Sabon Shugaban Majalisar Dattijai ta Ƙasa a Yau, inda ya yiwa abokin Takarar tasa Sanata Ali Ndume Don Ɗarewa Shugabancin Majalisa ta 9 a Tarihin!-->…
Read More...
Read More...