Browsing Category
Siyasa
Dalilan da yasa dole Matawalle ya sauka daga gwamna idan ya koma APC cewar PDP
Jam'iyyar adawa ta PDP ta ce idan gwamnan Jihar Zamfara, Alhaji Bello Matawalle ya sauya sheka zuwa APC mai mulki to zai sauka daga mukamunsa na gwamna.
Shugaban Jam'iyyar PDP Uche!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar zaben Jigawa ta karya dokokin Dimokuradiyya, Inji shugaban PDP
Shugaban Jam'iyyar PDP reshen jihar Jigawa, Babandi Ibrahim, ya ce hukumar zaben ta karya dokokin Democradiya, inda ya bayyana cewa hukumar INEC bata sayar da Form din Na gani Ina so!-->…
Read More...
Read More...
Baza mu iya sayan fom ba: PDP zata shiga zaben Kananan Hukumomin da yan Takarkaru 6
Jam’iyar PDP zata shiga fafatawar zaben Kananan Hukumomin Jihar Jigawa da yan Takarkaru 6 Kacal cikin kananan hukumomi 27 da suke fadin jihar nan.
Shugaban Jam’iyar PDP na Jihar nan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Mataimakin Shugaban Kasa yace gwamnatin tarayya tana bisa turbar cimma manufarta ta shekarar 2030
Mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo yace gwamnatin tarayya tana bisa turbar cimma manufarta ta shekarar 2030 na dorewar cigaba da kiwon lafiya ga kowa da kowa.
Da yake jawabi a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar zaben jihar Jigawa ta raba kayayyakin aikin zabe ga ofisoshinta na kananan hukumomi
Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Jigawa ta raba kayayyakin aikin zabe ga ofisoshinta na kananan hukumomi
Kwamishinan Hukumar mai kula da kwamitin horas da turawan zabe da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ciyamomi masu barin gado suna sayar da gonaki da filaye; Gwamnatin Jigawa ta bayyana rashin jin…
Gwamnatin jihar Jigawa ta bayyana rashin jin dadinta bisa samun rahotanni kan yadda wasu shugabannin majalisun kananan hukumomin jihar nan masu barin gado ke yanka gandun daji da!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar dattawa ta yi shiru na minti daya domin tunawa da tsohon hadimin shugaban kasa, Ahmed…
A wani labarin mai alaka da wannan, majalisar dattawa ta yi shiru na minti daya domin tunawa da tsohon hadimin shugaban kasa, Ahmed Gulak, wanda aka yiwa kisan wulakanci a ranar Lahadi!-->…
Read More...
Read More...
Buba Galadima ya karyata ji-ta-ji-tar ya na zawarcin APC ko PDP
Tsohon babban makusancin Shugaba Muhammadu Buhari, Buba Galadima, ya karyata ji-ta-ji-tar ya na, zawarcin APC ko PDP.
Galadima ya yi wannan jawabi a wurin taron “Makoma da Kalubalen!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kasar Sin za ta tallafawa Palasdinawa na dala miliyan 1 domin jin kai
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Zhao Lijian, ya shaidawa taron manema labarai Jumma’ar nan cewa, kasarsa za ta samarwa Palasdinawa taimakon jin kai na gaggawa na tsabar!-->…
Read More...
Read More...
Sanatoci: wa za a dorawa alhakin karuwar rashin tsaro a fadin kasarnan, PDP ko APC?
Sanatoci sun yi musayar yawu a tsagin jam’iyyu a jiya kan wanda za a dorawa alhakin karuwar rashin tsaro a fadin kasarnan.
Yayin da sanatocin jam’iyyar PDP suka yi Allah-wadai da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...