Browsing Category
Siyasa
Sanata Dalladi Sankara ya gwangwaje ‘yan jam’iyarsa da miliyan 36 dan shan ruwa
Sanata mai wakiltar Jigawa ta Yamma a majalisar Dattawa, Abdullahi Danladi-Sankara ya baiwa ‘ya ‘yan jam’iyarsa ta APC naira miliyan N36 kudin shan ruwa cikin wannan watan Ramadan mai!-->…
Read More...
Read More...
Jigawa ta rike matsayin adalci wajan kaddamar da kasafin kudi a 2020.
Gwamnatin Jihar Jigawa ta rike matsayin ta a cikin Jihohin kasar nan 36 na wadanda suka fi yin adalci wajan kaddamar da kasafin kudi a 2020.
An bayyana hakan ne Cikin wani bincike!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Yace Annobar Corona Ta Bankado Hazaka Da Basirar Yan Najeriya
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari yace annobar corona ta bankado damarmaki da hazaka da kuma basirar masana kimiyyar kasarnan.
A wani jawabi da ya gabatar a wajen wani taro wanda!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa Ya Yiwa Gwamna Badaru Ta’aziyar Rasuwar Dan Uwansa
Toshon Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Sule Lamido tare da Dan sa Kuma Santurakin Dutse Alhaji Mustapha Sule Lamido, sun yiwa Gwamna Muhammadu Badaru Abubakar ta’aziyar rasuwar Dan uwansa.!-->…
Read More...
Read More...
Goodluck Jonathan: Kuri’un talakawa ya kamata su tattance zabe ba kotu ba
Tsohon shugaban kasa Goodluck jonathan ya bayyana ra'ayinsa kan ba kotu damar tantance zabe
- Ya yi kira ga samar da dokar ta za ta barranta daga bai wa kotuna bayyana sakamakon!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Mahara Dauke Da bindigogi Sun Fasa Gidan Yari A Owerri
Wasu mahara dauke da bindigogi da ababen fashewa sun fasa babban gidan yari da shelkwatar 'yan sandan jihar Owerri, inda suka saki daruruwan wadanda ke tsare.
Rahotanni daga!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jihar Jigawa za ta tayar da makarantar sakandiren hadaka ta Mallam Madori
Gwamnatin jihar Jigawa ta bayar da kwangilar gyare-gyare a makarantar sikandiren hadaka ta Malam-Madori a kan kudi fiye da naira miliyan 100.
Kwamishinan ilimi, kimiya da fasaha na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
PDP Ta Fadi Dalilin Da Ya Sa Buhari Ya Ki Baiwa Osinbajo Mulki
Wasu masu sharhi na ganin rashin baiwa mataimakin shugaban kasa daman rike kasar yayin da shugaban ke duba lafiyarsa a Ingila, ka iya shafar dangantakarsu.
'Yan jami'iyar adawa!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Badaru ya bada gudunmuwar miliyan 20 ga yan kasuwar Katsina
Maigirma Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Mohammed Badaru Abubakar ya bayar da gudummuwar naira milyan ashirin ga mutanen da iftila’in gobara ya afka musu a babbar kasuwa ta jihar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ko Kunsan An Yi Yunkurin Juyin Mulki A Jamhuriyar Nijar?
An yi yunkurin juyin mulki a jamhuriyar Nijar a yayin da ake gab da mika jagorancin kasar ga Shugaba mai jiran gado Mohamed Bazoum.
Mazauna birnin Niamey na kasar sun tabbatar da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...