Browsing Category
Siyasa
Ba Zan Goyi Bayan Tsawaita Wa’adi Ga Buhari ba – Lawan
Normal
0
false
false
false
EN-US
X-NONE
X-NONE
MicrosoftInternetExplorer4!-->…
Read More...
Read More...
Buhari ya saki kudi kawai talaka ya ji dadi inji Bola Tinubu
Jagoran Jam’iyyar APC na Kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya ce jazaman ne Shugaba Muhammadu Buhari ya rika sakin aljihun gwamnati ta yadda kudade za su kai ga talakawa.
Tinubu,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Dr. Yazid: Tafiyar Buhari Kasar Waje Barnar Kudin Kasa Ne
Masu sharhi sun fara kushe tafiyar da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai yi zuwa Ingila domin duba lafiyarsa, matakin da suka bayyana a matsayin barnar kudin kasa.
un bayar!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Zababben shugaban Nijar: Ba zan yi sulhu da ‘yan ta’adda ba
A zantawarsa ta farko tun bayan da aka zabe shi a matsayin sabon shugaban Jamhuriyar Nijar, Bazoum Mohamed ya shaida wa RFI cewa, ba shi da niyar shiga tattaunawa da ‘yan ta’adda da ke!-->…
Read More...
Read More...
Buhari ya gargadi masu neman a raba a Najeriya
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gargadi masu fafutukar raba kasar da su kauce wa yin haka ko kuma su gamu da fushin hukuma, yayin da yake cewa kasar za ta dore ne idan ta ci gaba!-->…
Read More...
Read More...
Taimakawa gwamnatin Najeriya kamar taimakawa kai ne – Atiku
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar yace gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari na bukatar taimako sakamakon rashin ayyukan yin matasa da kuma tarin yaran da basa zuwa!-->…
Read More...
Read More...
Atiku ya sake yin kira da a sayar da NNPC
Atiku ya jaddada wannan kira ne a ranar lahadi, ya bayyana hakan a matsayin daya daga cikin shawarwarinsa a game da yadda za a shawo kan matsalar rashin aikin yi a kasar.
Kalaman!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ganduje ya cancanci yabo kan yaki da rashawa inji Tinubu
Jagoran jam’iyyar APC na Kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya yaba wa Gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje, bisa abin da ya kira karfafa yaki da cin hanci a jihar.
Tinubu ya yaba wa Ganduje ne a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tsaro da N234 farashin mai: shin da gaske ‘yan najeriya na kunyar caccakar Buhari?
Lokacin da shugaba Buhari ya dare kujerar mulki a shekara ta 2015, ya gaji farashin litar man fetir akan naira 87 amma yanzu ana sayar da ita naira 165 kuma ana hangen za a kara!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Badaru da sauran manyan APC sun halarci taro domin tunawa da Sardauna.
Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Mohammed Badaru Abubakar, Bola Ahmed Tinubu da sauran manyan, da tsohon Gwamnan Jihar Kano Dr Rabiu Musa Kwankwaso, da tsohon shugaban hukumar EFCC!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...