Browsing Category
Siyasa
Tarihin mace ta farko da za ta zama shugabar kasar Tanzania bayan mutuwar John Magufuli
Yanzu idanu sun koma kan mataimakiyar shugaban kasar Tanzania, Samia Suluhu Hassan bayan da shugaban kasar John Magufuli ya rasu a ranar Laraba sakamakon ciwon zuciya a wani asibiti da!-->…
Read More...
Read More...
Zaɓen 2023: Zamu miƙa wa ƴan kudu mulki a 2023 – Ndume
Bayanan hoto,Sanata Ndume ya ce rashin adalci ne mulki ya ci gaba da kasancewa a arewa bayan 2023
Wasu jiga-jigan jam`iyyar APC mai mulkin Najeriya sun ce ya kamata jam`iyyar ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Governor Badaru appoints Imamu Hadejia as JARDA Managing Director
The Jigawa state Governor, Muhammadu Badaru Abubakar has approved the appointment of Imamu Muhammed Hadejia as Managing Director of Jigawa state Agricultural and Rural Development!-->…
Read More...
Read More...
Wanda yayi tattakin nasarar Buhari a 2015 na fama da ciwon gaɓoɓi
Ya kamu da ciwon gaɓɓai mai tsanani, kuma a halin yanzu yana neman taimako, kamar yadda jaridar Daily Trust ta rawaito.
Read More...
Read More...
Aikin alheri: Gwamna Zulum ya sanya ƴaƴan talakawa dubu 3 a makaranta
Gwamnatinsa ce ta gina makarantun a yankunan kananan hukumomin Maiduguri da Jere dake da yaran dayawa da basa zuwa makaranta. An shirya makarantun da nufin kula da karatunsu.
Read More...
Read More...
Ba zamu zura ido ana barana ga zaman lafiyar Nijeriya ba – Burutai
Mukaddashin daraktan hulda da jama’a na hukumar soji, Kanal Sagir Musa, yace Buratai ya fadi hakan a jiya yayin zaman ganawa da manyan jami’an soji da kwamandojin barikoki da na filin…
Read More...
Read More...
#EndSARS: Ko kun san nawa jihar Legas take nema don sake gina wuraren da aka lalata?
Gbajabiamila ya fadi haka a lokacin da yake hira da yan jaridu a majalissar bayan ziyarar gani da ido kan wuraren da masu zanga zangar suka barnatar a birnin Lagas.
Read More...
Read More...
Gwamna Badaru ya rantsar da sabon Kwamishinan ƙasa da raya birane
Alhaji Sagir Ahmad wanda Gwamanan ya nada domin ya yi aiki a matsayin Kwamishinan filaye ana tsammanin zai kawo sabbin tsare tsare na zamani da zasu kawo cigaba a ma’aikatar.
Read More...
Read More...
PDP tayi cinye ‘Du’ a zaben Kansiloli 323 da shugabannin karamar hukuma 20
A jiya lahadi ne zababbun chiyamomin da mataimakansu, suka karbi shaidar lashe zaben daga shugaban hukumar shirya zabukan jihar Dahiru Tata, a helkwatar hukumar.
Read More...
Read More...
Gwamnan Yobe Mai Mala Buni na fuskantar barazanar tsigewa
Sun alakanta bukatar ne da gazawar gwamnan wajen sauke nauyin dake wuyansa, kamar yadda kundin tsarin mulkin kasa ya tanadar a matsayinsa na gwamna.
Read More...
Read More...