Browsing Category
Siyasa
Yan jihar Jigawa 1,350 sun fara karbar horo daga hukumar samar da aiyuka ta kasa
Jagoran hukumar na jiharnan, Malam Abubakar Jamo, ya sanar da haka a wata ganawa da kamfanin dillancin labarai na kasa a Dutse.
Read More...
Read More...
Zulum ya kudiri aniyar mayar da yan gudun hijira
Tuni gwamnati a watan da ya gabata ta fara aikin mayar da yan gudun hijiran daga babban birnin jihar, Maiduguri, da sauran kananan hukumomi, zuwa garuruwansu na ainihi.
Read More...
Read More...
Buhari ya amince da cire Biliyan N10b domin Ƙidayar Jama’a
Shuagaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da sakin zunzurutun kudi har Naira Biliyan Goma N10b domin yin aikin ƙidayar jama'ar kasar nan.
Read More...
Read More...
Gwamnati ta dakatar da karin kudin wutar lantarki
Umarnin dakatarwar dauke da kwanan watan 28 ga watan Satumba, na dauke da sa hannun shugaban hukumar, James Momoh, tare da kwamishinan shari’ah lasisi da bin umarni, Dafe Akpeneye.
Read More...
Read More...
Rashin daukar kwakkwaran mataki kan Ambaliya a Jigawa, mun san laifin waye – HEDA
Masarautar dake yankin arewa maso gabas na jihar Jigawa, tana da kananan hukumomi 8 a karkashinta, wadanda suka hada da Hadejia, Kaugama, Auyo, Malammadori, Birniwa, Guri, Kirikasamma…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa ta bayar da tallafin miliyan N105m bashi ga masu kanana da matsakaitan…
Yace maaikatarsa tane sake nemo wasu tsare tsaren cigaba tare da hadin gwiwar wasu maaikatu da hukumomin gwamnati ciki hadda hukumar kula da kanana da kuma matsakaitan masananatu ta…
Read More...
Read More...
Abubuwan da suka kamata ku sani kan yajin aikin da ake shirin shiga
Biyo bayan karin farashin kudin wuta da na man fetur, gwamnati da kungiyoyin kwadago sun gana a ranar Talatar satin da ya gabata, a zaman an tashi baram-baram saboda kin amincewar…
Read More...
Read More...
Gwamnan Bauchi zai bi sahun El-Rufa’i wajen kan fyaɗe
Gwamnan yace za a mayar da dokar cin zarafin bil’adama zuwa majalisar dokokin jihar, domin tabbatar da an gyare-gyare a inda aka samu sabani.
Read More...
Read More...
Jerin sunayen Gwamnoni 20 da marigayi Sarkin Zazzau yayi zamani da su
Bayan rasuwar mai martaba Sarkin Zariya, Shehu Idris ya. Bincike ya nuna yayi zamani da gwamnoni har 20.
Abba Kyari 1967 -19752. Usman Jibrin 1975 - 1977Muktar Muhammed 1977 -!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An raba masara buhu 260 ga wadanda ambaliya ta yiwa ɓarna a Birnin-Kudu
Sakataren zartarwar hukumar, Yusuf Sani Babura, ya sanar da haka lokacin rabon kayan a garin Babaldu.
Read More...
Read More...