Browsing Category
Siyasa
Buhari yayi alkawarin tabbatar da sahihin zabe a jihar Edo
Garba Shehu ya rawaito Buhari yana cewa ya jajirce matuka akan gudanar da zaben gaskiya da adalchi, amma jajircewarsa baza ta isa ba muddin masu aikin zaben suka ki kiyayewa da dokoki.
Read More...
Read More...
Jigawa zata kashe miliyoyi wajen magance zaizayar kasa a Kazaure
Majalissar zartarwa ta Jihar Jigawa ta amince da fitar da kudi sama da naira miliyan 194 domin gudanar da karin ayyukan magance zaizayar kasa da ambaliyar ruwa a wajen da ake gina sabon…
Read More...
Read More...
NLC na shirin gudanar da gagarumar zanga-zanga nan da kwanaki 14
Kungiyar kwadago ta NLC ta yi barazanar tsayar duk wata hada-hadar tattalin arziki, muddin gwamnatin tarayya ta ki janye karin kudin man fetur da na wuta, cikin kwanaki goma sha hudu.
Read More...
Read More...
Bayan EFCC da ICPC, Buhari ya sake kirkirar sabuwar hukumar yaki da cin-hanci
Sabuwar hukumar wacce majalisar zartarwa ta tarayya ta amince da ita, za a dora mata nauyin kula da dukkan kadarorin satar da aka kwato.
Read More...
Read More...
Mun gani kuma mun yaba, a cewar Sarkin Kano ga Gwamna Badaru
Sarkin Kano, Mai Martaba Alhaji Aminu Ado Bayero, ya yabawa gwamna Muhammadu Badaru Abubakar bisa aiwatar da ayyukan raya kasa a jihar Jigawa.
Read More...
Read More...
Yan Nijeriya na cikin halin Matsatsi – Jega
Tsohon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, Farfesa Attahiru Jega da tsohon limamin katolika na Abuja, Cardinal John Onaiyekan, sun gayawa shugaban kasa Muhammadu Buhari cewa…
Read More...
Read More...
Bamu gane ina lissafin gwamnatin tarayya ya dosa ba – Kungiyar Kwadago
A wata hira da yan jaridu, Shugaban kungiyar na kasa Ayuba Wabba, yace kamata yayi gwamnatin ta alakanta karin farashin man da saukar darajar Naira, da kuma tsarin albashi mafi kankanta…
Read More...
Read More...
Amsar da na fadawa Trumph lokacin da ya tambayi dalilin da yasa nake kashe Kiristoci – Buhari
Wannan dai na zuwa ne a gabar da shugaban ke yiwa ministoci da sauran manyan mukarraban gwamnatinsa kaimi wajen kare manufofi da kuma nasarorin da gwamnatin tasa ke samu.
Read More...
Read More...
Kungiyoyi 80 zasu yi zanga-zanga a Nijeriya har da ta kwadago
An rawaito cewa kungiyyar yan kwadago a jiya ta gudanar da wani taron tattaunawa domin samun bakin zaren yanda zasu gudanar da zanga zangar
Read More...
Read More...
Shugaba Buhari ya bayya yadda zai yi amfani da lokacin da ya rage masa a mulki
Shugaban kasar ya gayawa jakadun abubuwan da Najeriya tafi mayar da hankali akai, da kuma bukatar tabbatar da kudirorin da mutane zasu amfana.
Read More...
Read More...