Browsing Category
Siyasa
Zamu bawa Manoma bashi maras kudin ruwa – Sabo Nanono
Ya bayyana hakane yayin karbar rahoton bincike kan matakin ayyukan noma a damunar bana, a cewar wata sanarwa da jami’in yada labaran ma’aikatar Ezeaja Ikemefuna ya fitar jiya a Abuja.
Read More...
Read More...
Yadda aka shirya zanga-zanga a Arewa saboda rashin tsaro
Da yake jawabi ga manema labarai a Abuja, kakakin gamayyar, Abdul-Azeez Suleiman, yace gammayyar zata hada kan daruruwan matasa a yankin, wajen fitowa kan tituna har sai an biya musa…
Read More...
Read More...
Ƴan gudun hijira zasu amfana, za’a horas da dubu 350
Da yake jawabi a wajen bikin kaddamarwar a Maiduguri, kwamishinan tarayya na hukumar, Bashir Muhammad, yace shirin wani bangare ne na kokarin hukumar wajen dawo da rayuwa kamar yadda…
Read More...
Read More...
Gwamna Zulum Zai Farfado da masana’antu 5 a Borno
Gwamna Babagana Umara Zulum a jiya Litinin ya ba da umarnin sabunta masana'antu 5 wanda a yanzu haka suke aiki amma basa samar kaya yadda ya kamata.
Masana'antun sune masana'antar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
EndSARS: Burtaniya ta yabawa Nigeriya saboda saurar ra’ayyin yan kasa
Babbar kwamishiniyar Kasar a Najeriya Catriona Laing, ta bayyana matakin a matsayin abin a yaba.
Read More...
Read More...
A karo na biyu gwamnatin tarayya ta dakatar da karin kudin lantarki
Ta dauki matakin ne da fari, biyo bayan ganawa da kungiyar kwadago ta kasa dake adawa da karin kudin, abin da ya kai ga barazanar tsunduma yajin aiki.
Read More...
Read More...
Aisha Buhari ta halarci wani babban taro a Jigawa
Da take jawabin bude taron wakiliyar gidauniyar, Dakta Fatima Jibrilla ta ce an shirya taron ne domin shigo da gwamnati da yan majalisar dokoki domin bunkasa aiwatar da shirin kula da…
Read More...
Read More...
Shugaba Buhari yayi alhinin rasuwar Farfesa Abdulhameed Isa Dutse
Marigarayin ya yiwa gwamnatin jihar Jigawa aiki tsakanin watan Fabrairun 1992 zuwa Fabrairun 1994 a matsayin kwamishinan lafiya, daga baya kuma ya zama sakataren gwamnatin jiha a…
Read More...
Read More...
Sharruda 10 na dawowa makarantu a Jigawa
A wata sanarwa da mai bayar da shawara kan ilimi mai zurfi ga gwamnan jihar Jigawa Muhammad T Muhammad ya fitar,ta bayyana cewa bayan karbar rahoton kwamitin da gwamna Muhammad Badaru…
Read More...
Read More...
Akwai miliyoyin yan Nijeriya dake fama da Talauci – Osinbajo
Yace shugabannin da aka zaba a yanzu, zasu zama na jeka na yi ka matukar basu hada kai ba wajen magance abinda da ya kira matsalolin dake neman tarwatsa kasarnan ba.
Read More...
Read More...