Browsing Category
Siyasa
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari zai fita ƙasar waje gobe
Tun a watan Fabrairu 27 da aka samu rahoton ɓullar Korona Shugaba Buhari ya dakatar da tafiya-tafiye zuwa kasashen ketare.
Read More...
Read More...
Bayan Lafawar Korona, Gwamnatin Jigawa Ta Bayar Da Gwangilar Miliyoyin Naira
Tsohon kwamishinan yada labarai, matasa, wassani da al’adu na jiha kuma sabon kwamishinan aikin gona, Alhaji Alhassan Muhammad, ya sanar da haka yayin jawabi ga manema labarai bayan…
Read More...
Read More...
Muhimman Bayanan Da Ya Kamata Ku Sani Kan Mallam Ismaila Isa Funtua
Ana kyautata zaton cewa Isa Funtua na daya daga cikin masu karfin fada aji a gwamnatin Buhari.
Read More...
Read More...
Shugaba Buhari Ya Sanya Sabuwar Doka Ga Yan Siyasa A Filayen Jirgi
A cewar ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika, an haramtawa dukkan hadiman manyan mutane zuwa filayen jiragen sama, matukar ba iyayen gidansu ne za suyi tafiya ba.
Read More...
Read More...
Babban Dalilin Da Yasa DSS Ta Gayyaci Magu Da Abinda Yasa Majalisa Taƙi Amincewa Da Shi A 2016
Hukumar DSS ta gayyaci shugaban hukumar EFCC Ibrahim Magu don ya amsa tambayoyi.
Wannan na zuwa kwanaki kadan bayan da babban mai Shari'a na kasa Abubakar Malami ya zargi Hukumar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tattaunawa Da Barayi Ce Mafitar Matsalar Tsaro – Matawalle
Matawalle ya fadi haka daidai lokacin da ake ta tofa albarkacin bakuna akan ingancin hanyoyin da ake bi wajen magance matsalar tsaro da ta ki ci, ta ki cinyewa a Arewa maso Yamma.
Read More...
Read More...
Cacar baka tsakanin Ministan Buhari da Majalisa na sake Daukar Zafi
Kafin hakan dai an bayyana cewa a ranar talata data gabata ne ministan yaki ya nemi afuwar majalissar saboda ya daga musu murya a zuwansa majalissar domin yin bayani kan shirin…
Read More...
Read More...
Za a Dawo da karbar haraji kan gidajen haya da Takardar shaidar mallakar gidaje
hukumar ta bayyana cewa daga yanzu ya zama wajibi ake biyan kudin harajin gidajen haya dana takardun mallakar gidaje.
Read More...
Read More...
Jihar Jigawa zata Tura Matasa Karatun Likita Kasar Waje
Wannan shiri na yayan talakawa ne kawai wadanda suka gama karatun secondary a makarantun gwamnati kuma za a zakulo yaran bisa chancanta kawai.
Read More...
Read More...
Gwamna Badaru ya Amince da sake buɗe Kasuwar Shuwarin bisa Tsattsauran Sharaɗi
Sai dai matar na tuba ba ta rasa miji, shugabannin yan Kasuwar sun kaiwa gwamnan ziyara tare da alƙawarin bin dokokin matukar ya amince suka dawo hada-hadarsu.
Read More...
Read More...