Browsing Category
Siyasa
An ƙara farashin Fetur zuwa 143.80
Shashin dake kula da kayyade farashin fetur na kasa PPPRA ne ya sanar da hakan a wata sanarwar da babban sakatarenta Abdulkadir Sa'idu ya fitar yau Laraba.
Ya ce "Bayan duba kan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tarayya ta ware Naira Biliyan 600 Domin Bayar da Lamunin Aikin Gona
Ministan yayi jawabi a wajen kaddamar da shirin tallafawa noman shinkafa na daminar bana a kauyen Tofai dake yankin karamar hukumar Gabasawa ta jihar Kano.
Read More...
Read More...
Hankalinmu ba zai kwanta ba har sai matsalar tsaro ta kare a Najeriya – Buratai
Shugaban rundunar sojin ya jajanta cewa Najeriya na fuskantar matsalar Boko Haram, ‘yan bindiga, masu garkuwa da mutane da sauran miyagun ayyuka da ke matsantawa rayuwa.
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa ta rabawa manoma 50 sabon irin shuka dan Brazil
Mai bawa Gwamna shawara kan noman shinkafa, Alhaji Jamilu Dan-Mallam ya bayyana haka lokacin da ya jagoranci wata tawaga ta masu ruwa da tsaki a aikin gona zuwa wasu fadamu dake kananan…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tarayya Ta Kammala Shirin Mika ikon kula da Manyan Titunan Kasarnan Ga Masu Zuba Jari
Fashola yace Zangon farko na aiki zai lakume kudi naira biliyan 163 da miliyan 320, akan kimanin naira biliyan 16 domin kowane titi guda daga cikin goman.
Read More...
Read More...
Illar Da Korona Tayi Na Da Girma Amma Ba Kowa Ya Gane Ba- Buhari
Shugaban Kasar ya fadi haka cikin wata sanarwa da ya gabatar wajen taron China da kasashen Afirka domin taimakawa a yaki da cutar corona, wanda aka shirya tare da hadin gwiwar kungiyar…
Read More...
Read More...
Da Matsala: Mutane Miliyan 13 Zasu Rasa Aikinsu A Nijeriya – Rahoto
Babbar mai magana da yawun bakin hukumar, Elisabeth Baris ta fada cikin wata sanarwar da hukumar ta fitar cewa ana bukatar kudi sama da dala Miliyan 182 domin cigaban ayyukan ceton…
Read More...
Read More...
Kasar Jamus Ta Kawowa Nijeriya Agaji Don Yaki Da Korona
Ofishin jakadancin Jamus a Najeriya cikin wata sanarwa yace an bayar da gudunmawar domin nuna goyon baya da hadin kai ga Najeriya a lokacin annobar.
Read More...
Read More...
Ranar Juma’a 12 ga watan Yuni ta zamo ranar hutun demokradiyya ta bana
Sanarwar wacce ke dauke da sa hannun babban sakataren ma’aikatar harkokin cikin gida, Georgina Ehuriah, ta jiyo Aregbesola na taya ‘yan Najeriya murnar dorewar mulkin demokradiyya a…
Read More...
Read More...
Cigaba Yazo, INEC zata Bullo Da shirin Zabe ta Kwamputa
Wannan na kunshe ne cikin kunshin dokokin hukumar mai shafuka 17 akan gudanar da zabuka lokacin annobar corona, dauke da sa hannun shugaban hukumar, Farfesa Mahmud Yakubu, da aka rabawa…
Read More...
Read More...